Ya Kamata Gwamnatin Tarayya ta yi Taka Tsantsan Gurin Yafewa Tubabbun Boko Haram –...

0
Ya Kamata Gwamnatin Tarayya ta yi Taka Tsantsan Gurin Yafewa Tubabbun Boko Haram - Rev.Ignatius Kaigama   Wani babban malamin coci a Abuja ya gargaɗi gwamnatin tarayya kan saurin amincewa da tubabbun 'yan Boko Haram. Rabaran Kaigama yace za'a iya yafewa yan...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Makiyaya 3 a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Makiyaya 3 a Jahar Kaduna Daga jahar Kaduna, an hallaka wasu makiyaya a wani harin ramuwar gayya da aka kai wani kauye. Rahoto ya bayyana cewa, akalla mutane uku ne suka mutu, sannan wasu da dama sun...

Bace War N196bn: SERAP ta Shigar da Karar Gwamnatin Najeriya a Babbar Kotun Abuja

0
Bace War N196bn: SERAP ta Shigar da Karar Gwamnatin Najeriya a Babbar Kotun Abuja SERAP ta na karar gwamnatin Najeriya a babban kotun tarayya da ke Abuja. Kungiyar ta bukaci a binciki wasu kudi da ake zargin sun bace daga...

Bayan Mata Ciki: An Kama Saurayin da ya Kashe Budurwasa a Adamawa

0
Bayan Mata Ciki: An Kama Saurayin da ya Kashe Budurwasa a Adamawa Rundunar 'yan sanda a jahar Adamawa sun cafke wasu matasa da laifin kashe wata budurwa. Rahoto ya bayyana yadda matasan suka hada kai wajen kashe wata budurwa Franca Elisha. Bayan...

Jami’an NDLEA Sun Kama Dillalin Miyagun Kwayoyi a Jahar Legas

0
Jami'an NDLEA Sun Kama Dillalin Miyagun Kwayoyi a Jahar Legas   Jami'an NDLEA sun kama wani dillalin miyagun kwayoyi a wani coci da ke Ojudu a Legas.Lega Mr Femi Babafemi, kakakin NDLEA ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa da ya fitar. An...

Kisan Gilla: Gwamna Simon Lalong ya Nemi Yafiyar Al’ummar Ondo da Jos

0
Kisan Gilla: Gwamna Simon Lalong ya Nemi Yafiyar Al'ummar Ondo da Jos   Gwamnan jahar Filato, Simon Lalong, ya roki gwmanati da al'ummar Ondo yafiya kan kisan da ya faru a Jos . Gwamnan yace waɗanda suka aikata lamarin sun yi hakane...

Mutane 14 Sun Mutu a Harin ‘Yan Bindiga a Jahar Kaduna

0
Mutane 14 Sun Mutu a Harin 'Yan Bindiga a Jahar Kaduna   Wasu yan bindiga sun sake kai hari Kudancin Kaduna, inda suka kashe akalla mutum 14 tare da kone wasu gidaje. A wani harin ɗaukar fansa, wasu mutane sun kona wata...

‘Yan Sanda Sun Kama Budurwar da Take Taya ‘Yan IPOB Kitsa Barna

0
'Yan Sanda Sun Kama Budurwar da Take Taya 'Yan IPOB Kitsa Barna   Rundunar 'yan sanda ta yi nasarar cafke wata budurwa dake hada kai da 'yan IPOB wajen barna. An gano ita ke karbo wa 'yan IPOB makamai da miyagun kwayoyi...

Tunda Yanzu Mahaifina ya Rasu, Yanzu Bani da Baba Sai Obasanjo – Gwamna Dapo...

0
Tunda Yanzu Mahaifina ya Rasu, Yanzu Bani da Baba Sai Obasanjo - Gwamna Dapo Abiodun   Gwamnan jahar Ogun ya bayyana wata magana mai nauyi ga tsohon shugaban kasar Najeriya. A cewar gwamnan, tunda yanzu mahaifinsa ya rasu, yanzu ba shi da...

Dalilin da Yasa Malamai ba sa Iya Fadawa Shugabanni Gaskiya – Sheikh Gumi

0
Dalilin da Yasa Malamai ba sa Iya Fadawa Shugabanni Gaskiya - Sheikh Gumi   Sheikh Ahmad Gumi ya ce a daina ganin laifin Malamai, yan siyasa suka lalatasu. Babban Malamin yace wani malamin ba zai kwana gidansa ba idan yayi wani magana. Malam...