Shugaba Buhari ya Sake Nada Farfesa Oloyede a Matsayin Shugaban Hukumar JAMB
Shugaba Buhari ya Sake Nada Farfesa Oloyede a Matsayin Shugaban Hukumar JAMB
Ma’aikatar Ilimi ta sanar da manyan nade-nade guda uku da Shugaba Buhari ya amince da su.
An sake nada Farfesa Oloyede a matsayin Shugaban hukumar JAMB yayin da aka...
Hoton Femi Fani Kayode a Gurin Daurin Auran ‘Dan Shugaba Buhari
Hoton Femi Fani Kayode, Gwamnoni da Ministoci a Gurin Daurin Auran 'Dan Shugaba Buhari
Femi Fani-Kayode ya bi sahun manyan 'yan APC don halartan daurin auren dan Shugaban kasa, Yusuf Buhari a jahar Kano.
Fani Kayode ya kasance babban mai sukar...
Daurin Auran Yusuf Buhari: Mataimakin Shugaban Kasa, Osinbajo ya Dira Jahar Kano
Daurin Auran Yusuf Buhari: Mataimakin Shugaban Kasa, Osinbajo ya Dira Jahar Kano
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya dira a jahar Kano domin daurin auren dan shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Osinbajo ya samu tarba ne daga gwamnan jahar, Abdullahi Umar Ganduje,...
Ta’aziyyar Ahmed Joda: Shugaba Buhari ya Dira Jahar Adamawa
Ta'aziyyar Ahmed Joda: Shugaba Buhari ya Dira Jahar Adamawa
Shugaba Muhammadu Buhari ya dira birnin Yola, jahar Adamawa a ranar Juma'a, 20 ga Agusta, domin gaisuwar ta'aziyya ga iyalan marigayi Alhaji Ahmed Joda.
Buhari ya dira ne misalin karfe 10 na...
Hukumar EFCC ta Rufe Ginin Rabi’u Kwankwaso a Jahar Kano
Hukumar EFCC ta Rufe Ginin Rabi'u Kwankwaso a Jahar Kano
Hukumar EFCC ta rufe wasu dukiyoyi mallakar Sanata Rabiu Kwankwaso a jahar Kano.
An tattaro cewa matakin da hukumar ta dauka ya biyo bayan korafi da ta samu daga iyalan Ismaila...
Taurarin ‘Yan Wasan Kwallon Kafa a 2021
Taurarin 'Yan Wasan Kwallon Kafa a 2021
Hukumar UEFA ta fito da jerin taurarin ‘yan wasan kwallon kafa na shekarar nan.
A wannan karo babu sunan Cristiano Ronaldo da Lionel Messi a jerin ‘yan kwallon.
Thomas Tuchel da Pep Guardiola za su...
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Sirikar Shugaba Buhari, Zahra Nasiru Bayero
Takaitaccen Tarihin Rayuwar Sirikar Shugaba Buhari, Zahra Nasiru Bayero
Zahra Nasiru Bayero ita ce matashiyar da ta sace zuciyar ‘da namiji daya tilo da Buhari ya mallaka.
Ta kasance 'ya ta biyu a wajen Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero.
Matashiyar na...
EFCC ta Sako Tsohon Gwamnan Jahar Abia, Sanata Theodore Orji
EFCC ta Sako Tsohon Gwamnan Jahar Abia, Sanata Theodore Orji
EFCC ta sako tsohon gwamnan jahar Abia kuma sanata mai wakilyar Abia ta tsakiya, Sanata Orji.
Dama a ranar Alhamis 19 ga watan Augusta hukumar ta kama shi a filin jirgin...
Daurin Auran Zahra Nasiru Bayero: Jama’a Sun Fara Sammako Zuwa Fadar Sarkin Bichi
Daurin Auran Zahra Nasiru Bayero: Jama'a Sun Fara Sammako Zuwa Fadar Sarkin Bichi
Duk da tarin jami’an tsaron da aka girke, mutanen garin Bichi sun fara yin dafifi zuwa Fadar Sarkin garin domin halartar daurin auren ’yar Sarkin garin .
Tun...
Kungiyoyin Kwallon Kafa 10 Mafi Daraja a 2021
Kungiyoyin Kwallon Kafa 10 Mafi Daraja a 2021
Kungiyar kwallon Manchester City ta zama kungiya mafi daraja a duniya.
An fahimci cewa darajar Man City ya hau ne bayan siyan sabon dan kwallon Ingila, Jack Grealish.
Kungiyar PSG sun shiga jerin kungiyoyin...