Ni Mai Gaskiya ne Kuma Gaskiya Zata Wanke Ni – Abba Kyari
Ni Mai Gaskiya ne Kuma Gaskiya Zata Wanke Ni - Abba Kyari
Bayan dakatad da shi, Abba Kyari ya aike sakon godiya ga mutanensa.
Ya jaddada cewa shi mai gaskiya ne kuma gaskiya zata wanke shi.
Hukumar yan sanda ta kaddamar da...
‘Yan Bindiga Sun Kai wa Coci Hari a Jahar Lagos
'Yan Bindiga Sun Kai wa Coci Hari a Jahar Lagos
Lagos:- Wasu yan bindiga sun kutsa wurin ibadar kirista (Cocin RCCG) sun harbe Fasto Bolanle Ibrahim, har lahira a jahar Lagos.
Dailytrust ta ruwaito cewa an kashe Ibrahim ne akan mumbarin...
Cif Femi Falana ya yi Kira ga Ministan Shari’a da ya Aiwatar da Bukatar...
Cif Femi Falana ya yi Kira ga Ministan Shari'a da ya Aiwatar da Bukatar Amurka Akan Mika Kyari
Babban Lauya, kuma dan rajin kare hakkin dan adam Femi Falana, ya nemi a mika Kyari ga FBI.
Ya ce, ya kamata rundunar...
Fasto Tunde Bakare ya Shawarci Shugaba Buhari Akan Gwamnatinsa
Fasto Tunde Bakare ya Shawarci Shugaba Buhari Akan Gwamnatinsa
Kalaman da Tunde Bakare ya yi kwanaki a kan mulkin Buhari sun jawo surutu.
A hudubarsa ta makon nan, Fasto Tunde Bakare ya ba shugaban kasa shawara.
Bakare ya ba Muhammadu Buhari shawara...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Gabatar da Hadiman Igboho Guda 8 a Gaban...
Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Gabatar da Hadiman Igboho Guda 8 a Gaban Kotu
Abuja:- Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gabatar da gaba ɗaya hadiman Sunday Igboho a gaban babbar kotun tarayya dake Abuja ranar Laraba, kamar...
Dalilin da Yasa na Damu Akan Gayyatar da EFCC ta yi wa Bukola Saraki...
Dalilin da Yasa na Damu Akan Gayyatar da EFCC ta yi wa Bukola Saraki - Tanko Yakasai
Dattijon dan kasa, Alhaji Tanko Yakasai ya nuna damuwarsa kan gayyatar da EFCC ta yi wa Bukola Saraki.
Tanko Yakasai ya bayyana cewa baya...
Bayan Taron Gaggawa: Jam’iyyar PDP ta Yanke Shawarwari Akan Hada Kan Mambobinta
Bayan Taron Gaggawa: Jam'iyyar PDP ta Yanke Shawarwari Akan Hada Kan Mambobinta
Jam'iyyar Peoples Democratic Party ta fara shirin hada kan dukkan fusatattun mambobinta.
Kola Ologbodiyan, sakataren jam’iyyar PDP na kasa, ya sanar da hakan a wani bidiyo na Facebook a...
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta yi Kira ga Likitoci Akan Suyi Hakuri su Koma...
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta yi Kira ga Likitoci Akan Suyi Hakuri su Koma Teburin sulhu
Yau Kwana na biyu da Likitoci a Najeriya suka sake shiga yajin aiki.
Likitocin sun zargi gwamnatin tarayya da rashin cika alkawuranta.
Gwamnatin tarayya na kira...
Shugaban Kasar Nijar ya Bai wa Gwamna Zulum Lambar Yabo
Shugaban Kasar Nijar ya Bai wa Gwamna Zulum Lambar Yabo
Gwamnan jahar Borno ya karbi lambar yabo mai girma a kasar Nijar saboda jajircewarsa.
Gwamnan ya je kasar ne domin karbar lambar girmamawa, wanda shine na farko da ya fara karba.
Ya...
Sojojin Najeriya Sun Samo Daliban Makarantar Baptist da ‘Yan Bindiga Suka Sace
Sojojin Najeriya Sun Samo Daliban Makarantar Baptist da 'Yan Bindiga Suka Sace
Wasu daga cikin daliban da aka sace a wata makarantar Baptist sun kubuta daga hannun 'yan bindiga.
Wasu sojojin Najeriya ne suka samo su, kuma suka dauko su zuwa...





















