Abinda Muka Tattauna da Tinubu a Birnin Landan – Gwamna Sanwo-Olu

0
Abinda Muka Tattauna da Tinubu a Birnin Landan - Gwamna Sanwo-Olu   Gwamna Babajide Sanwo-Olu na jahar Lagos ya bayyana cewa Bola Tinubu yana cikin koshin lafiya. Gwamnan yace sun tattaunawa abubuwa da dama da suka shafi jam'iyyar APC da kuma kasa...

Yaduwar Covid-19: ‘Yan Bautar Kasa 100 Sun Kamu da Cutar

0
Yaduwar Covid-19: 'Yan Bautar Kasa 100 Sun Kamu da Cutar   Akwai ‘yan bautar kasa sama da 100 da aka samu dauke da COVID-19. Hukumar NYSC ta wajabta yin gwaji idan an shiga sansanin bada horo. Yaduwar Coronavirus ta fi kamari a jahohin...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Oyo Sun Kama ‘Dan Shekara 16 Mai Satar Shanu

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Oyo Sun Kama 'Dan Shekara 16 Mai Satar Shanu   Rundunar 'yan sanda a jahar Oyo sun cafke wani matashi dake aikin satar shanu da garkuwa da mutane. Matashin ya bayyana yadda ya shiga harkar tare da bayyana...

Sanata Joy Emordi ta Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC

0
Sanata Joy Emordi ta Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC   Memba na kwamitin amintattu (BoT) na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Joy Emordi, ta fice daga jam’iyyarta zuwa APC mai mulki. A ranar Talata, 3 ga watan Agusta, Emordi tare da...

ALLAH ya yi wa Mataimakin Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Mai Ritaya, Nuhu Aliyu...

0
ALLAH ya yi wa Mataimakin Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Mai Ritaya, Nuhu Aliyu Rasuwa Gwamnatin jahar Neja ta bayyana kaduwa kan rasuwar mataimakin babban sufeton ‘yan sandan Najeriya mai ritaya, Nuhu Aliyu. Ana yiwa Aliyu wanda ya wakilci yankin Neja...

Kotu ta Bada Belin Hadiman Igboho da Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Gabatar...

0
Kotu ta Bada Belin Hadiman Igboho da Hukumar Tsaro ta Farin Kaya ta Gabatar da su Gabanta   Babbar kotun tarayya dake zamanta a Abuja ta amince da bada belin hadiman Sunday Igboho 12. Kotun ta bada wannan umarnin ne bayan sauraron...

‘Yan Daba Sun Kashe ɗalibin kwalejin fasaha ta Jahar Kwara

0
'Yan Daba Sun Kashe ɗalibin kwalejin fasaha ta Jahar Kwara   Wasu yan ƙungiyar daba sun kashe wani ɗalibin kwalejin fasaha ta jahar Kwara. Rahotanni sun bayyana cewa wanda aka kashe ɗin ɗan wata kungiyar daba ne dake adawa da makasan. Har zuwa...

An Kama ɗalibi  ya yi Shigar Mata Zai Zanawa  Budurwarsa Jarabawa a ƙasar Senegal

0
An Kama ɗalibi  ya yi Shigar Mata Zai Zanawa  Budurwarsa Jarabawa a ƙasar Senegal   Dubun wani ɗalibin jami'a ta cika inda aka kama shi a ɗakin jarabawa yayi shigar mata a ƙasar Senegal. Rahoto ya nuna cewa ɗalibin ya yi haka...

Kotun Jahar Oyo ta Hana Hukumar Tsaro ta Farin Kaya Tursasa Bincike da ...

0
Kotun Jahar Oyo ta Hana Hukumar Tsaro ta Farin Kaya Tursasa Bincike da Toshe Asusun Banki Igboho Wata kotu a jahar Oyo ta umarci gwamnatin tarayya da ta dakata da kame Sunday Igboho. Kotun ta bayyana haka ne a yau Laraba...

Hukumar Kwastam ta Kama Motoci 13, Buhuhunan Shinkafa 314 a Jahar Katsina

0
Hukumar Kwastam ta Kama Motoci 13, Buhuhunan Shinkafa 314 a Jahar Katsina   Hukumar Kwastam tayi babban kamu da jahar Kastina. Har yanzu gwamnatin Buhari ta haramta shigo da shinkafa yar waje. Hukumar ta ce ta gano wasu dabarun da masu fasa kwabri...