Shugaba Muhammadu Buhari ya aza furanni a gidan tarihin Auschwitz-Birkenau domin tunawa da kisan kiyashin da aka yiwa Yahudawa a kasar Poland.

Shugaba Buhari na ziyarar muhimmanci gurare a kasar Poland yayin da yake halartar babban taron kasashen duniya kan sauyawar muhalli.

The post Shugaba Buhari ya aza furanni domin tunawa da kisan Yahudawa appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here