Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bar babban birnin tarayya Abuja da safiyar Asabar zuwa birnin Warsaw na kasar Poland domin halartar taron manyan kasashen duniya kan muhalli.
Read Also:
The post Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Poland appeared first on Daily Nigerian Hausa.