Home SIYASA Page 101

SIYASA

Gwamnatin Jahar Imo na Shirin Tarbar Shugaba Buhari a Ranar Alhamis, 9 ga Watan...

0
Gwamnatin Jahar Imo na Shirin Tarbar Shugaba Buhari a Ranar Alhamis, 9 ga Watan nan   Yanzu haka an shirya komai don ziyarar shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa jahar Imo a ranar Alhamis, 9 ga watan Satumba. Yayin ziyarar tasa, shugaban kasar...

Kungiyar Taliban ta Nada Sabon Firayim Minista na Kasar Afghanistan

0
Kungiyar Taliban ta Nada Sabon Firayim Minista na Kasar Afghanistan   Kungiyar Taliban ta nada Mullah Mohammad Hassan Akhund a matsayin sabon Faraim Minista na kasar Afghanistan. Zabihullah Mujahid, mai magana da yawun kungiyar ta Taliban ne ya bayyana hakan a cikin...

Hakkin Gwamnati ne Kawo Karshen Ta’addanci da ke Faruwa a Zamfara da Arewa ta...

0
Hakkin Gwamnati ne Kawo Karshen Ta’addanci da ke Faruwa a Zamfara da Arewa ta Tsakiya - Bashir Magashi   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara tabbatar wa da ‘yan Najeriya cewa mulkinsa zai tabbatar da kulawa da rayuka da dukiyoyin su. Ministan...

Shugaba Buhari ya Umarci Shugabannin Tsaro da su Nemo Hanyoyin Magance ƙalubalen Tsaro

0
Shugaba Buhari ya Umarci Shugabannin Tsaro da su Nemo Hanyoyin Magance ƙalubalen Tsaro   Shugaba Buhari ya umarci shugabannin tsaron ƙasar nan su nemo hanyoyi da dabarun magance ƙalubalen tsaro. Shugaban ya sabunta wannan umarnin yayin taronsa da shugabannin tsaron yau a...

Kyakkyawar Alaƙa ce Tsakanin Najeriya da Saudiyya – Shugaba Buhari

0
Kyakkyawar Alaƙa ce Tsakanin Najeriya da Saudiyya - Shugaba Buhari   Shugaba Buhari ya gana da ministan harkokin waje na ƙasar Saudiya, Yarima Al-Saud a fadarsa dake Abuja. Buhari ya yaba da kyakkyawar alaƙar dake tsakanin Najeriya da Saudiya wanda ya samo...

Zaben Kananan Hukumomi: Lissafin APC na Neman Canza wa a Garin Ifako/Ijaye Dake Legas

0
Zaben Kananan Hukumomi: Lissafin APC na Neman Canza wa a Garin Ifako/Ijaye Dake Legas   Neman shugabanci ya raba kan ‘ya ‘yan jam’iyyar APC a garin Ifako/Ijaye. Da farko ‘yan APC suna tare da Kofoworola Ajayi, yanzu lissafin ya canza. Ana rade-radin masu...

Shugaba Buhari ya Nada Gwamna Okowa a Matsayin Memba a Kwamitin Kawo Sauyi na...

0
Shugaba Buhari ya Nada Gwamna Okowa a Matsayin Memba a Kwamitin Kawo Sauyi na Fannin Kiwon Lafiya   Muhammadu Buhari ya nada gwamnan Delta, Ifeanyi Okowa, a matsayin memba a kwamitin kawo sauyi na fannin kiwon lafiya. Kwamitin da shugaban kasa ya...

Hana Cajin Waya: Gwamnati Katsina Zata Datse Hanyoyin Sadarwa a Kananan Hukumomi 3 Dake...

0
Hana Cajin Waya: Gwamnati Katsina Zata Datse Hanyoyin Sadarwa a Kananan Hukumomi 3 Dake Jahar   Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana shirin gwamnatinsa na datse hanyoyin sadarwa a wasu kananan hukumomi. Masari yace waɗannan matakai da ake ɗauka zasu shafi...

Shugaba Buhari ya Magantu Kan Kashe-Kashen da Ake a Jahar Plateau

0
Shugaba Buhari ya Magantu Kan Kashe-Kashen da Ake a Jahar Plateau   Gwamnatin shugaba Buhari ta kai ziyara jahar Filato don tattauna batun kashe-kashen da suke faruwa a jahar. Shugaba Buhari ya ce sam gwamnatinsa ba za ta tsaya ba har sai...

Gwamnatin Jahar Katsina Zata Hana Kiwon Fili

0
Gwamnatin Jahar Katsina Zata Hana Kiwon Fili   Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari, yace gwamnatinsa zata diba yiwuwar hana kiwon fili a faɗin jahar. Masari ya bayyana cewa kafin kafa dokar gwamnati zata samar da filin kiwo ga makiyaya. A cewarsa, Gwamnatin tarayya...

Labarai

Latest News
Zaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ila