Home SIYASA Page 103

SIYASA

INEC ta Canza wa Shugabanninta na Jahohi Guda 5 Daga Inda Suke Aiki Zuwa...

0
INEC ta Canza wa Shugabanninta na Jahohi Guda 5 Daga Inda Suke Aiki Zuwa Wata Jahar   Hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta yi wasu muhimman canje-canje a wasu jahohin ƙasar nan. INEC ta tura wasu shugabanninta na jahohi (REC) zuwa wasu...

Sakamakon Zaɓe: Jam’iyyar APC ta Lashe Zaɓen kananan hukumomi 8 a Jahar Kaduna

0
Sakamakon Zaɓe: Jam'iyyar APC ta Lashe Zaɓen kananan hukumomi 8 a Jahar Kaduna   Bayan kammala zaben kananan hukumomi a jahar Kaduna, sakamako ya fara fitowa daga bakin baturen zabe. Rahoto ya nuna cewa an gudanar da zaɓe a kananan hukumomi 19...

Kaduna: Jam’iyyar PDP ta Lashe Zaben Karamar Hukuma a Mazabar Gwamna El-Rufa’i

0
Kaduna: Jam'iyyar PDP ta Lashe Zaben Karamar Hukuma a Mazabar Gwamna El-Rufa'i   Gwamna El-Rufa'i ya rasa akwatin zabensa ga jam'iyyar PDP a zaben kananan hukumomi. Gwamnan ya kada kuri'arsa da safiyar Asabar a akwatin zaben. A cewar El-Rufa'i, ba dole bane jam'iyyarsa...

Najeriya na da Isassun Likitoci Amma Sun Gudu Abuja, Legas da Fatakwal – Ngige

0
Najeriya na da Isassun Likitoci Amma Sun Gudu Abuja, Legas da Fatakwal - Ngige   Ministan Kwadago ya ce Likitocin Najeriya sun tare a birane shiyasa ake ganin babu Likitoci. Ngige ya yi tsokaci ne kan yadda Likitoci ke guduwa daga Najeriya. Wata...

Gwamnatin Ganduje ta ki Biyana Kudin Fansho – Kwankwaso

0
Gwamnatin Ganduje ta ki Biyana Kudin Fansho - Kwankwaso   Kwankwaso ya yi korafin yadda gwamna Ganduje ke take masa hakkinsa. Tsohon gwamnan yace ba'a biyansa kudin fanshon wata-wata da ya kamata. Kwankwaso ya hadu da Ganduje a filin jirgin sama a Abuja...

Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh ya Bayyana Cewa Bazai Daina Goyan Shugaba Buhari ba

0
Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh ya Bayyana Cewa Bazai Daina Goyan Shugaba Buhari ba   Saleh Mamman yace ba zai daina goyon bayan Shugaba Buhari ba. Tsohon Ministan yace yana alfahari da ayyukan da yayi cikin shekaru biyu. Saleh ya fayyace maganar rashin...

Bayan Haɗuwa a Filin Jirgi: Kwankwaso ya Magantu Kan Haɗuwar Shi da Gwamna Ganduje

0
Bayan Haɗuwa a Filin Jirgi: Kwankwaso ya Magantu Kan Haɗuwar Shi da Gwamna Ganduje   Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce Allah ne ya hada shi da Gwamna Ganduje a filin jirgi. An ga hoton 'yan siyasan biyu da...

‘Yan Sandan Najeriya Basu da Makami na Kwarai Don Yakan ‘Yan Bindiga – Gwamna...

0
'Yan Sandan Najeriya Basu da Makami na Kwarai Don Yakan 'Yan Bindiga - Gwamna Masari   Gwamna Masari na Katsina ya kalubalanci Sifeto Janar na yan sanda kan lamarin tsaro. Masari yace 'yan sandan Najeriya basu da makamai na kwarai don yakan...

Shugabannin APC Sun Bayyana Cewa Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Kwato 1trn na Kudin Sata

0
Shugabannin APC Sun Bayyana Cewa Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Kwato 1trn na Kudin Sata   Tun bayan hawan shugaban kasa Muhammadu Buhari mulkin Najeriya a 2015 yana ta gano makudan kudade sakamakon bincike. Daga 2015 zuwa yanzu EFCC da ICPC sun gano...

Ya Kamata Gwamnati ta Samar da Runduna ta Musamman Don Kare Makarantu – Atiku...

0
Ya Kamata Gwamnati ta Samar da Runduna ta Musamman Don Kare Makarantu - Atiku Abubakar   Biyo bayan sace daliban wata makarantar sakandare a Zamfara, Atiku Abubakar ya yi martani. Ya bayyana cewa, ya kamata gwamnati ta samar da runduna ta musamman...

Labarai

Latest News
Zaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?Ban Taɓa Yarda da NATO ba - TrumpAn ɗage Sauraron Bayar da Belin El-RufaiGwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma'a da Litinin Ranakun HutuBa Zamu Shiga Yaƙi da Iran ba, Duk da Matsin Lambar Trump - BirtaniyaChina da Pakistan na shirin Shiga Tsakani Amurka, Iran da Isra'ila Domin Kawo ƙarshen YaƙinGawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na NajeriyaAshiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADCRabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADCHarin Iran ya Haddasa Gobara a Matatar Man Haifa da ke Isra'ilaAn Farmaki Sarki a Cikin Fadarsa a Jihar Ondo'Yan Bindiga sun kai Hari Asibiti a Jihar OndoAlamomin Fitowar Haƙori ga JariraiRundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayaƙan ISWAP 38, ta Daƙile Hari a BornoShugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ila