Kaduna: Jam’iyyar PDP ta Lashe Zaben Karamar Hukuma a Mazabar Gwamna El-Rufa’i
Kaduna: Jam'iyyar PDP ta Lashe Zaben Karamar Hukuma a Mazabar Gwamna El-Rufa'i
Gwamna El-Rufa'i ya rasa akwatin zabensa ga jam'iyyar PDP a zaben kananan hukumomi.
Gwamnan ya kada kuri'arsa da safiyar Asabar a akwatin zaben.
A cewar El-Rufa'i, ba dole bane jam'iyyarsa...
Najeriya na da Isassun Likitoci Amma Sun Gudu Abuja, Legas da Fatakwal – Ngige
Najeriya na da Isassun Likitoci Amma Sun Gudu Abuja, Legas da Fatakwal - Ngige
Ministan Kwadago ya ce Likitocin Najeriya sun tare a birane shiyasa ake ganin babu Likitoci.
Ngige ya yi tsokaci ne kan yadda Likitoci ke guduwa daga Najeriya.
Wata...
Gwamnatin Ganduje ta ki Biyana Kudin Fansho – Kwankwaso
Gwamnatin Ganduje ta ki Biyana Kudin Fansho - Kwankwaso
Kwankwaso ya yi korafin yadda gwamna Ganduje ke take masa hakkinsa.
Tsohon gwamnan yace ba'a biyansa kudin fanshon wata-wata da ya kamata.
Kwankwaso ya hadu da Ganduje a filin jirgin sama a Abuja...
Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh ya Bayyana Cewa Bazai Daina Goyan Shugaba Buhari ba
Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh ya Bayyana Cewa Bazai Daina Goyan Shugaba Buhari ba
Saleh Mamman yace ba zai daina goyon bayan Shugaba Buhari ba.
Tsohon Ministan yace yana alfahari da ayyukan da yayi cikin shekaru biyu.
Saleh ya fayyace maganar rashin...
Bayan Haɗuwa a Filin Jirgi: Kwankwaso ya Magantu Kan Haɗuwar Shi da Gwamna Ganduje
Bayan Haɗuwa a Filin Jirgi: Kwankwaso ya Magantu Kan Haɗuwar Shi da Gwamna Ganduje
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce Allah ne ya hada shi da Gwamna Ganduje a filin jirgi.
An ga hoton 'yan siyasan biyu da...
‘Yan Sandan Najeriya Basu da Makami na Kwarai Don Yakan ‘Yan Bindiga – Gwamna...
'Yan Sandan Najeriya Basu da Makami na Kwarai Don Yakan 'Yan Bindiga - Gwamna Masari
Gwamna Masari na Katsina ya kalubalanci Sifeto Janar na yan sanda kan lamarin tsaro.
Masari yace 'yan sandan Najeriya basu da makamai na kwarai don yakan...
Shugabannin APC Sun Bayyana Cewa Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Kwato 1trn na Kudin Sata
Shugabannin APC Sun Bayyana Cewa Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Kwato 1trn na Kudin Sata
Tun bayan hawan shugaban kasa Muhammadu Buhari mulkin Najeriya a 2015 yana ta gano makudan kudade sakamakon bincike.
Daga 2015 zuwa yanzu EFCC da ICPC sun gano...
Ya Kamata Gwamnati ta Samar da Runduna ta Musamman Don Kare Makarantu – Atiku...
Ya Kamata Gwamnati ta Samar da Runduna ta Musamman Don Kare Makarantu - Atiku Abubakar
Biyo bayan sace daliban wata makarantar sakandare a Zamfara, Atiku Abubakar ya yi martani.
Ya bayyana cewa, ya kamata gwamnati ta samar da runduna ta musamman...
Ba za a Fahimci Tasirin Ayyukan da Nake yi ba Sai Bayan na Sauka...
Ba za a Fahimci Tasirin Ayyukan da Nake yi ba Sai Bayan na Sauka - Shugaba Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba za a fahimci tasirin ayyukan da yake yi ba, sai bayan ya sauka daga mulki a...
IPOB: Shugaba Buhari na Zargin Amnesty Kan Goyan-Bayan Ta’addanci
IPOB: Shugaba Buhari na Zargin Amnesty Kan Goyan-Bayan Ta'addanci
Shugabajn Najeriya Muhamamdu Buhari ya zargi ƙungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty da goyon-baya ta'addanci da ake aikatawa a ƙasar.
Shugaban a wata sanarwa ɗauke da sa hannun kakakinsa Malam Garba...





















