Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta’aziyyarsa ga Tsohuwar Minista,Aisha Abubakar Kan Rashin ‘Danta
Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta'aziyyarsa ga Tsohuwar Minista,Aisha Abubakar Kan Rashin 'Danta
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana bakin cikinsa bisa rasuwar Aliyu Abubakar, babban dan tsohuwar minista, Aisha Abubakar.
Matashin Abubakar ya yi hatsarin mota ne tare da 'yan uwansa...
‘Yan Najeriya Sun Magantu Kan Sauke Ministoci 2 Daga Mukamansu
'Yan Najeriya Sun Magantu Kan Sauke Ministoci 2 Daga Mukamansu
A yau Laraba 1 ga watan Satumba shugaba Buhari ya sallami wasu daga cikin ministocinsa.
Wannan sallama ta girgiza da yawan 'yan Najeriya, lamarin da ya jawo cece-kuce a kasar.
Mutane da...
Watsa Kalaman Kiyayya da Tunzura Jama’a na da Illa ga Kasa – Lai Mohammed...
Watsa Kalaman Kiyayya da Tunzura Jama'a na da Illa ga Kasa - Lai Mohammed ga Shugabanni
Gwamnatin Najeriya roki shugabanni da cewa, ya kamata su zama masu wanzar da zaman lafiya.
Wannan na fitowa ne daga bakin ministan yada labarai da...
Matsalar Tsaro: Gwamna Lalong ya ja Kunnen Shugabannin Karamar Hukumar Jos ta Arewa
Matsalar Tsaro: Gwamna Lalong ya ja Kunnen Shugabannin Karamar Hukumar Jos ta Arewa
Gwamnan jahar Filato, Simon Lalong, ya ja kunnen shugabannin karamar hukumar Jos ta arewa.
Ya ce su yi gaggawar kawo karshen ta’addancin da ke aukuwa a bangarensu don...
Gwamnatin Zamfara ta Rufe Makarantun Jahar
Gwamnatin Zamfara ta Rufe Makarantun Jahar
Gwamnatin jahar Zamfara ta sanya dokar ta baci a fadin kananan hukumomi 14 dake jahar.
Hakazalika gwamnatin ta kulle dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu dake dukkan kananan hukumomin jahar.
Wannan ya biyo bayan harin...
Shugaba Buhari ya Sauke Ministocinsa 2 Daga Mukamansu
Shugaba Buhari ya Sauke Ministocinsa 2 Daga Mukamansu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 1 ga watan Satumba ya sauke ministoci biyu daga mukamansu.
Ministocin sune na ma’aikatar gona, Mohammed Sabo Nanono, da takwaransa na ma’aikatar wutar lantarki, Saleh Mamman.
Mai...
Jam’iyyar APC ta Samu Karin Membobi 6 Daga APGA
Jam'iyyar APC ta Samu Karin Membobi 6 Daga APGA
Gabanin zaben gwamna na ranar 6 ga watan Nuwamba, a jahar Anambra, jam’iyyar APC ta sake samun karfi.
Wasu ‘yan majalisar jahar shida daga jam’iyyar APGA sun sauya sheka zuwa APC.
Tuni aka...
Dalilin da Yasa Najeriya ke Fuskantar Matsalolin Tsaro – Gwamna Douye Diri
Dalilin da Yasa Najeriya ke Fuskantar Matsalolin Tsaro - Gwamna Douye Diri
Gwamnan jahar Bayelsa ya bayyana dalilin da yasa Najeriya ke fuskantar matsalolin tsaro.
Ya ce, wasu 'yan siyasa marasa kima su ke amfani da damar da suke dashi wajen...
Shugabannin PDP Sun Roki Goodluck Jonathan da ya ci Gaba da Zama a Jam’iyyar
Shugabannin PDP Sun Roki Goodluck Jonathan da ya ci Gaba da Zama a Jam'iyyar
Shugabannin babbar jam'iyyar adawa ta PDP sun ziyarci tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan domin rokonsa ya ci gaba da zama a jam'iyyar.
Mukadashin shugaban jam'iyyar, Yemi Akinwonmi...
Manyan ‘Yan PDP 3 da Ake Ganin Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa a 2023
Manyan 'Yan PDP 3 da Ake Ganin Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa a 2023
'Yan siyasa a fadin kasar na gwagwarmayar ganin sun cimma nasara gabannin zaben 2023.
Akwai wasu manyan 'yan siyasa da ake ganin za su sake tsayawa takarar...





















