Kungiyar IPOB na Samun Goyan Bayan ‘Yan Kasashen Waje da Ake Biyansu Albashi Mai...
Kungiyar IPOB na Samun Goyan Bayan 'Yan Kasashen Waje da Ake Biyansu Albashi Mai Tsoka- Shugaba Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da ayyukan kungiyar nan mai neman ballewa ta Indigenous People of Biafra.
Shugaban Najeriyan ya bayyana...
Gwamna Masari ya Fitar da Sababbin Matakan Shawo Kan Matsalolin Tsaro a Jaharsa
Gwamna Masari ya Fitar da Sababbin Matakan Shawo Kan Matsalolin Tsaro a Jaharsa
Gwamnatin Katsina da ke arewacin Najeriya ta dakatar da hada-hadar kasuwanci da datse wasu manyan tituna saboda matsaloli na tsaro.
Wata sanarwa da gwamnan jahar Aminu Bello Masari...
Rikicin PDP: CNJ Tanko Muhammad ya Gayyaci Alkalai Daga Jahohi 6
Rikicin PDP: CNJ Tanko Muhammad ya Gayyaci Alkalai Daga Jahohi 6
Shugaban alkalan Najeriya, Justice Tanko Muhammad, ya gayyaci manyan alkalan jahar Rivers, Kebbi, Cross River, Anambra, Jigawa da Imo don taron gaggawa.
Wannan ya biyo bayan hukunce-hukunce masu karo da...
Gwamna Abdullahi Sule ya Sanar da Sallamar Kwamishinoninsa
Gwamna Abdullahi Sule ya Sanar da Sallamar Kwamishinoninsa
Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sanar da rushe baki ɗaya masu rike da mukaman siyasa a gwamnatinsa.
Gwamnan ya faɗi hakane a wurin taron gaggawa da ya kira a faɗar gwamnatinsa dake Lafia.
Kwamishinan...
Gwamnatin Tarayya ta Shirya Samarwa da Matasa Masu Digiri Aiki
Gwamnatin Tarayya ta Shirya Samarwa da Matasa Masu Digiri Aiki
Gwamnatin tarayya zata saka matasa masu takardar digiri aiki na musamman na tsawon wata 12.
Rahoto ya nuna cewa shirin zai kunshi matasa yan kasa da shekara 30 aƙalla 20,000 daga...
Ministan Ayyuka na Musamman ya Bukaci Hukumar EFCC da ta Binciki Gwamna Ortom
Ministan Ayyuka na Musamman ya Bukaci Hukumar EFCC da ta Binciki Gwamna Ortom
Ministan ayyuka na musamman, kuma tsohon gwamnan Benuwai, Akume, ya yi kira ga EFCC ta binciki Ortom.
Ministan ya kuma bukaci gwamna Ortom na jahar Benuwai ya fito...
Zanga-Zanga: Sudan ta Kudu ta Katse Layukan Intanet a Kasar
Zanga-Zanga: Sudan ta Kudu ta Katse Layukan Intanet a Kasar
An katse layukan intanet a Sudan Ta Kudu da takaita samun layukan wayoyi yayin da mahukunta ke kokarin murkushe wani shirin zanga-zanga a fadin kasar kan adawa da shugabannin siyasa.
An...
Sanata Bala Ibn Na’Allah ya Magantu Kan Kisan ‘Dansa
Sanata Bala Ibn Na'Allah ya Magantu Kan Kisan 'Dansa
Sanata Bala Ibn Na'Allah, ɗan majalisar dattawan Najeriya da ake zargi wasu da kashe babban ɗansa, Abdulkareem a gidansa da ke Malali a Kaduna, ya ce yana fatan mutuwar ɗan nasa...
Komawa Makaranta: Gwamnatin Jahar Kano ta Kara wa Dalibai Mako Guda
Komawa Makaranta: Gwamnatin Jahar Kano ta Kara wa Dalibai Mako Guda
Gwamnatin Kano da ke arewacin Najeriya ta sanar da ɗage ranar komawar ɗalibai makaranta da mako guda.
Kwamishinan Ilimi na jahar, Muhammad Sanusi Sa'id Kiru, ya ce an tsawaita komawa...
Gwamnati na Kokarin Kawar da Duk Wani Tashin Hankali ko Fitina – Shugaba Buhari
Gwamnati na Kokarin Kawar da Duk Wani Tashin Hankali ko Fitina - Shugaba Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya roki al'ummar Filato su rungumi zaman lafiya, tare da jaddada cewa gwamnatin na yin duk mai yiwuwa domin kawar da duk...






















