Home SIYASA Page 108

SIYASA

Fadar Shugaban Kasa na Zargin Gwamna Ortom Kan Sanadiyyar Mutuwar Mutane da Dama a...

0
Fadar Shugaban Kasa na Zargin Gwamna Ortom Kan Sanadiyyar Mutuwar Mutane da Dama a Jaharsa   Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, gwamna Ortom na Benue ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama. Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ne ya...

Gwamna Matawalle ya Nemi a Saka Dokar ta Bace a Arewacin Najeriya Baki...

0
A Saka Dokar ta Bace a Arewacin Najeriya Baki ɗaya - Gwamna Matawalle   Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, ya yi kira da a saka dokar ta bace a arewacin Najeriya baki ɗaya. Gwamnan yace yana da yakinin idan aka ɗauki wannan matakin...

Shugaban Jam’iyyar PDP na Jahar Lagos, Adegbola Dominic ya Mutu

0
Shugaban Jam'iyyar PDP na Jahar Lagos, Adegbola Dominic ya Mutu   Shugaban babbar jam'iyyar adawa PDP, reshen jahar Lagos, Adegbola Dominic, ya kwanta dama. Kakakin jam'iyyar na jahar, Taofeeq Gani, shine ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba. Yace...

An Samu Kungiya a Kasar Afghanistan Masu Adawa da Mulkin Taliban

0
An Samu Kungiya a Kasar Afghanistan Masu Adawa da Mulkin Taliban   A can kasar Afghanistan, an samu wasu sojojin da suke adawa da mulkin kungiyar Taliban. Rahoto ya bayyana cewa, sun harba wani babban makami cikin kwari domin nuna adawarsu ga...

PIB: Shugaban Majalisar Dattawa ya yi Watsi da Rade-Radin Cewa Sun Lukume $10m

0
PIB: Shugaban Majalisar Dattawa ya yi Watsi da Rade-Radin Cewa Sun Lukume $10m   Ahmad Lawan yace babu wanda aka ba cin hanci domin a taba kudirin PIB. Shugaban majalisar yayi watsi da rade-radin cewa sun lakume Miliyan $10m. Lawan ya gargadi jama’a...

Mutane su Kare Kan su Daga ‘Yan Bindiga: Gwamnatin Tarayya ta yi Magana Kan...

0
Mutane su Kare Kan su Daga 'Yan Bindiga: Gwamnatin Tarayya ta yi Magana Kan Batun Gwamna Masari   Gwamnatin Tarayyar Nigeria ta ce bata goyon bayan kiran da Masari ya yi na cewa mutane su tashi su kare kansu daga 'yan...

Sace Mahaifin Kakakinta: An Dakatar da Zaman Majalisa a Jahar Zamfara

0
Sace Mahaifin Kakakinta: An Dakatar da Zaman Majalisa a Jahar Zamfara   Majalisar Jahar Zamfara ta dakatar da zamanta saboda sace mahaifin kakakinta. Yan bindiga sun sace Alhaji Mua'azu Abubakar ne yayin harin da suka kai a garinsu. Majiya daga majalisar ta ce...

Gwamnatin Zamfara ta Nada Sabon Shugaban Ma’aikatan Jahar

0
Gwamnatin Zamfara ta Nada Sabon Shugaban Ma'aikatan Jahar   Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle ya amince da nadin Alhaji Kabiru Muhammad Gayari a matsayin sabon shugaban ma’aikatan jahar. Hadimin gwamnan, Yusuf Idris Gusau ne ya tabbatar da nadin a yau Talata, 24 ga...

An Tsige Kakakin Majalisar Jahar Kebbi, Hon.Ismaila Kamba

0
An Tsige Kakakin Majalisar Jahar Kebbi, Hon.Ismaila  Kamba   An tsige Honarabul Ismaila Abdulmummuni Kamba, kakakin majalisar jahar Kebbi da mataimakinsa, Muhammadu Buhari Aliyu daga kujerunsu. An nada Muhammad Abubakar Lolo mai wakiltar yammacin Bagudo a matsayin sabon kakakin da kuma Mohammed...

Mutane na Cikin Halin Talauci a Najeriya – Ministan Noma

0
Mutane na Cikin Halin Talauci a Najeriya - Ministan Noma   Karamin Ministan noma ya bayyana halin da Najeriya ke ciki game da abinci. Shi kuwa Ministan Noma, Nanono, yace akwai bakar talauci a Najeriya. An gudanar da taron ciyar da Najeriya a...

Labarai

Latest News
Shugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ila