Gwamnonin APC Sun Yaba da Jagorancin Gwamna Zulum
Gwamnonin APC Sun Yaba da Jagorancin Gwamna Zulum
Kungiyar gwamnonin APC ta aike ta sakon taya murnar ranar haihuwa ga gwamna Babagana Umaru Zulum.
Gwamnonin sun bayyana cewa Zulum na taka muhimmiyar rawa wajen yaki da matsalar tsaro a faɗin Najeriya.
A...
Majalisar Wakilai ta Koka da Rashin Tsaro
Majalisar Wakilai ta Koka da Rashin Tsaro
Mambobin kungiyar marasa rinjaye a majalisar wakilai sun koka kan halin da kasar ke ciki na rashin tsaro.
Sun kuma bayyana cewa 'yan Najeriya basu cancanci shiga wannan mawuyacin yanayi da suke ciki ba.
A...
Canja Sheka: Femi Fani Kayode ya Caccaki Mataimakin Gwamna Matawalle, Mahdi Gusau
Canja Sheka: Femi Fani Kayode ya Caccaki Mataimakin Gwamna Matawalle, Mahdi Gusau
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya caccaki mataimakin gwamnan jahar Zamfara, Mahdi Gusau.
Hakan ya biyo bayan kin canja shekar da yayi daga jam’iyyar PDP zuwa APC...
Shugaba Buhari ya Magantu Kan Harin ‘Yan Bindiga a NDA
Shugaba Buhari ya Magantu Kan Harin 'Yan Bindiga a NDA
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi martani kan harin da 'yan bindiga suka kai NDA.
Ya ce, wannan ya kamata ya zama izina, ya kuma zama sanadin da zai sa a...
Fadar Shugaban Kasa na Zargin Gwamna Ortom Kan Sanadiyyar Mutuwar Mutane da Dama a...
Fadar Shugaban Kasa na Zargin Gwamna Ortom Kan Sanadiyyar Mutuwar Mutane da Dama a Jaharsa
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, gwamna Ortom na Benue ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama.
Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ne ya...
Gwamna Matawalle ya Nemi a Saka Dokar ta Bace a Arewacin Najeriya Baki...
A Saka Dokar ta Bace a Arewacin Najeriya Baki ɗaya - Gwamna Matawalle
Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, ya yi kira da a saka dokar ta bace a arewacin Najeriya baki ɗaya.
Gwamnan yace yana da yakinin idan aka ɗauki wannan matakin...
Shugaban Jam’iyyar PDP na Jahar Lagos, Adegbola Dominic ya Mutu
Shugaban Jam'iyyar PDP na Jahar Lagos, Adegbola Dominic ya Mutu
Shugaban babbar jam'iyyar adawa PDP, reshen jahar Lagos, Adegbola Dominic, ya kwanta dama.
Kakakin jam'iyyar na jahar, Taofeeq Gani, shine ya bayyana haka a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba.
Yace...
An Samu Kungiya a Kasar Afghanistan Masu Adawa da Mulkin Taliban
An Samu Kungiya a Kasar Afghanistan Masu Adawa da Mulkin Taliban
A can kasar Afghanistan, an samu wasu sojojin da suke adawa da mulkin kungiyar Taliban.
Rahoto ya bayyana cewa, sun harba wani babban makami cikin kwari domin nuna adawarsu ga...
PIB: Shugaban Majalisar Dattawa ya yi Watsi da Rade-Radin Cewa Sun Lukume $10m
PIB: Shugaban Majalisar Dattawa ya yi Watsi da Rade-Radin Cewa Sun Lukume $10m
Ahmad Lawan yace babu wanda aka ba cin hanci domin a taba kudirin PIB.
Shugaban majalisar yayi watsi da rade-radin cewa sun lakume Miliyan $10m.
Lawan ya gargadi jama’a...
Mutane su Kare Kan su Daga ‘Yan Bindiga: Gwamnatin Tarayya ta yi Magana Kan...
Mutane su Kare Kan su Daga 'Yan Bindiga: Gwamnatin Tarayya ta yi Magana Kan Batun Gwamna Masari
Gwamnatin Tarayyar Nigeria ta ce bata goyon bayan kiran da Masari ya yi na cewa mutane su tashi su kare kansu daga 'yan...





















