Home SIYASA Page 109

SIYASA

Shugaba Buhari ya ki Maida Hankali a ɓangaren Tsaro – Gwamna Ortom

0
Shugaba Buhari ya ki Maida Hankali a ɓangaren Tsaro - Gwamna Ortom   Gwamnan Benuwai, Samuel Ortom, yace ba'a taba yin gwamnati mai muni kamar ta Buhari ba a bangaren tsaro. Gwamnan yace shugaba Buhari ya ki maida hankali tare da baiwa...

Atiku Abubakar da Gwamna Obaseki Sun Hada Gwiwa Don Kayar da Jam’iyyar APC a...

0
Atiku Abubakar da Gwamna Obaseki Sun Hada Gwiwa Don Kayar da Jam'iyyar APC a 2023   Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar, ya ce tarurrukan sulhu da ke gudana tsakanin shugabannin PDP na samun sakamako mai kyau. Abubakar ya bayyana haka a...

Kungiyar TSG ta Caccaki Gwamna Yahaya Bello Kan Taba Tinubu

0
Kungiyar TSG ta Caccaki Gwamna Yahaya Bello Kan Taba Tinubu   Tinubu Support Group ta yi wa Gwamnan jahar Kogi, Yahaya Bello raddi. Kungiyar TSG ta maida martani ne bayan Gwamnan ya tabo Bola Tinubu. Bello ya ba Tinubu shawara ya hakura da...

Shugaban Majalisar Dattijai ya Nemi Gwamnatin Tarayya Akan ta Rage Ciyo Bashi

0
Shugaban Majalisar Dattijai ya Nemi Gwamnatin Tarayya Akan ta Rage Ciyo Bashi   Shugaban majalisar dattijai, Sanata Ahmad Lawan, yace ya zama wajibi a nemo hanyar rage ciyo bashin gwamnatin tarayya. Lawan ya bayyana haka ne jin kaɗan bayan fitowa daga wata...

Kotu ta Dakatar da Shugaban Jam’iyyar PDP na Kasa, Uche Secondus

0
Kotu ta Dakatar da Shugaban Jam'iyyar PDP na Kasa, Uche Secondus   Rivers - Rikicin babbar jam'iyyar hamayya PDP ya sake ɗaukar eani sabon salo ranar Litinin a jahar Ribas, kamar yadda dailytrust ta rawaito. Wata babbar kotu a jahar Ribas ta...

Gwamnatin Tarayya ta Bayyana Adadin Mutane da Zasu Amfana da N-Power Rukunin C

0
Gwamnatin Tarayya ta Bayyana Adadin Mutane da Zasu Amfana da N-Power Rukunin C   Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta shirya tsaf don fara aiwatar da shirin N-Power. Gwamnatin ta kuma bayyana mafitar da shirin na N-Power zai samar a cikin al'ummar...

Zamu Saka Tsauraran Matakai Kan Wanda Basu yi Rigakafin Corona ba – Gwamatin Jahar...

0
Zamu Saka Tsauraran Matakai Kan Wanda Basu yi Rigakafin Corona ba - Gwamatin Jahar Edo   Gwamnatin jahar Edo ta bayyana cewa dole ne maazauna jahar su yi riga-kafin corona ko kuma ta bullo musu ta bayan gida. Gwamnan jahar, Godwin Obaseki...

Ya Zama Wajibi ‘Yan Najeriya Su yi wa Kansu Karantun ta Nutsu a 2023...

0
Ya Zama Wajibi 'Yan Najeriya Su yi wa Kansu Karantun ta Nutsu a 2023 - Gwamna Tambuwal   Gwamnan jahar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, yace duba da halin da Najeriya ke ciki tana bukatar shugaba ɗan zamani. Gwamnan yace ya zama wajibi...

Bace War N196bn: SERAP ta Shigar da Karar Gwamnatin Najeriya a Babbar Kotun Abuja

0
Bace War N196bn: SERAP ta Shigar da Karar Gwamnatin Najeriya a Babbar Kotun Abuja SERAP ta na karar gwamnatin Najeriya a babban kotun tarayya da ke Abuja. Kungiyar ta bukaci a binciki wasu kudi da ake zargin sun bace daga...

Kisan Gilla: Gwamna Simon Lalong ya Nemi Yafiyar Al’ummar Ondo da Jos

0
Kisan Gilla: Gwamna Simon Lalong ya Nemi Yafiyar Al'ummar Ondo da Jos   Gwamnan jahar Filato, Simon Lalong, ya roki gwmanati da al'ummar Ondo yafiya kan kisan da ya faru a Jos . Gwamnan yace waɗanda suka aikata lamarin sun yi hakane...

Labarai

Latest News
Shugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ila