Home SIYASA Page 115

SIYASA

Gwamna Zulum ya Bayyana Halin da Borno ta ke Ciki Saboda Mika Wuyan ‘Yan...

0
Gwamna Zulum ya Bayyana Halin da Borno ta ke Ciki Saboda Mika Wuyan 'Yan Boko Haram   Borno - Gwamnan Borno, Babagana Zulum, yace jahar Borno ta shiga wani mawuyacin hali saboda mika wuyan da mayakan Boko Haram ke yi. Gwamnan yace...

Bayan Kisan Matafiya 25: Gwamnatin Jahar Plateau ta Saka Dokar Hana Fita na Sa’o’i...

0
Bayan Kisan Matafiya 25: Gwamnatin Jahar Plateau ta Saka Dokar Hana Fita na Sa'o'i 12 a Jos   Gwamnatin jahar Filato ta yi Allah wadai da kash-kashen da aka yi wa wasu matafiya a jahar. Gwamnati ta gaggauta sanya dokar hana fita...

Shugaba Buhari ya yi Allah Wadai da Kisan Matafiya 25 a Jahar Plateau

0
Shugaba Buhari ya yi Allah Wadai da Kisan Matafiya 25 a Jahar Plateau   Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi Allah wadai da kisan matafiya musulmai a Jos. Buhari yace wannan shiryayyen harin kisa ne, kuma gwamnatinsa ba zata ɗau lamarin da...

Gwamnan Jahar Plateau ya Magantu Kan Kashe Matafiya 25

0
Gwamnan Jahar Plateau ya Magantu Kan Kashe Matafiya 25 Gwamnan Jahar Plateau Simon Lalong, yayi Allah wadai tare da nuna bakin ciki, akan harin da aka kaiwa matafiya a ranar Asabar, akan hanyar Rukuba dake Karamar Hukumar Jos ta Arewa,...

Gwamna El-Rufai Ya Siffanta Muhammadu Sanusi II a Matsayin Abokin da Kowa ya Kamata...

0
Gwamna El-Rufai Ya Siffanta Muhammadu Sanusi II a Matsayin Abokin da Kowa ya Kamata ya Samu   Gwamnan jahar Kaduna, ya tuna da yadda ya hadu da tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi II. A cewarsa, abota kamar tasa da ta Muhammadu Sanusi...

‘Yan Sandan Jahar Neja Sun Ceto Shugaban APC, Aminu Bobi Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja Sun Ceto Shugaban APC, Aminu Bobi Daga Hannun 'Yan Bindiga   Hukumar 'yan sanda reshen jahar Neja ta sanar da cewa jami'ai sun kuɓutar da shugaban APC da aka sace. Kakakin yan sandan jahar, DSP Wasiu Abiodun,...

Tinubu Zai yi Rawar Gani Idan ya Zama Shugaban Najeriya a 2023 – Hadimin...

0
Tinubu Zai yi Rawar Gani Idan ya Zama Shugaban Najeriya a 2023 - Hadimin Jonathan   Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa, Doyin Okupe yayi magana akan karfin da fitaccen jigon APC Tinubu ke da shi na mulkin Najeriya. Okupe wanda babban hadimin...

Bola Tinubu ya Mika Sakon Godiyarsa ga Shugaba Buhari Kan Ziyarar da ya Kai...

0
Bola Tinubu ya Mika Sakon Godiyarsa ga Shugaba Buhari Kan Ziyarar da ya Kai Masa a Landan   Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Tinubu, ya nuna godiya ga shugaba Buhari kan ziyarar da ya kai masa. Buhari a...

Bani da Masaniya Kan Cewa Atiku na da Ra’ayin Takara a 2023 – Gwamna...

0
Bani da Masaniya Kan Cewa Atiku na da Ra'ayin Takara a 2023 - Gwamna Nyesom Wike   Gwamna Nyesom Wike na jahar Ribas ya bayyana cewa bai da kowani mugun nufi a kan tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,...

Olusegun Obasanjo ya Siffanta Ahmad Joda a Matsayin ‘Dan Najeriya na Gaske Wanda ya...

0
Olusegun Obasanjo ya Siffanta Ahmad Joda a Matsayin 'Dan Najeriya na Gaske Wanda ya Tabbatar da Hadin Kai da Cigaban Najeriya   An jinjinawa Alhaji Ahmad Joda da wasu tsaffin sakatarorin din-din-din kan hadin kan Najeriya. A cewar Obasanjo, sun yi wannan...

Labarai

Latest News
Shugaban Kasar Nijar ya Magantu Kan Yakin Iran da Isra'ilaMene ne Hukuncin Saɓa wa Dokar Faɗin Albarkacin Baki?Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?Mahaifiyar El-Rufai ta RasuMataimakin Gwamnan Kano ya yi Murabus Daga MukaminsaSheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ila