Dalilin da Yasa Zan Gina Jami’ar Musulunci a Garin Daura – Sanata Rochas Okoracha
Dalilin da Yasa Zan Gina Jami'ar Musulunci a Garin Daura - Sanata Rochas Okoracha
Tsohon Gwamnan Jahar Imo, Sanata Rochas Okoracha ya yi alkawarin gina Jami’ar Musulunci a garin Daura, mahaifar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ke Jahar Katsina.
Ya ce...
‘Yan Bindigan da Sukai Garkuwa da Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja Sun Nemi...
'Yan Bindigan da Sukai Garkuwa da Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja Sun Nemi Kudin Fansa
‘Yan bindiga sun tuntubi ‘yanuwan Kwamishinan yada labarai na jahar Neja.
An yi garkuwa da Alhaji Sani Mohammed Idris daga gidansa cikin tsakar dare.
Ana neman...
Sakataren Fadar Shugaban Kasa ya Shaida wa Kwamitin Majalisar Dattawa Kan Karancin Kudi da...
Sakataren Fadar Shugaban Kasa ya Shaida wa Kwamitin Majalisar Dattawa Kan Karancin Kudi da Fadar Ke Fuskanta
Fadar Shugaban kasar Najeriya ta na korafin cewa ta na fama da karancin kudi.
Sakataren din-din-din na fadar Shugaban kasar ya ce ba su...
Shugaban Jam’iyyar PDP ya Kalubalanci Mambobin Jam’iyyar Kan Batun ya yi Murabus
Shugaban Jam'iyyar PDP ya Kalubalanci Mambobin Jam'iyyar Kan Batun ya yi Murabus
A karshe shugaban jam'iyyar PDP, Prince Uche Secondus ya magantu a kan neman da wasu mambobin jam'iyyar ke yi na yayi murabus.
Secondus ya bayyana cewa shi ba zai...
Rashin Tsaro: PDP ta Caccaki Masari da Shugaba Buhari
Rashin Tsaro: PDP ta Caccaki Masari da Shugaba Buhari
Jam'iyyar PDP ta yi kira ga Gwamna Aminu Masari da ya fito fili ya sanar da Buhari cewa ya gaza.
Sakataren yada labarai na babbar jam'iyyar hamayyar yace abun kunya ne yadda...
Harkar Siyasa ta Dukkanin Masu Sha’awar Cigaban ƙasa ne – Gwamna Seyi Mekinde
Harkar Siyasa ta Dukkanin Masu Sha'awar Cigaban ƙasa ne - Gwamna Seyi Mekinde
Siyasa a kowane mataki ba na shugabanni da ‘yan siyasar da ke gwamnati bane kawai; 'yan kasa suna da rawar ganin da za su taka.
Wannan shine ra'ayin...
Kungiyar Tuntuba ta Arewa ta Koka Kan Yadda Gwamnati Ke Tafiya Kan Fannin Tsaro
Kungiyar Tuntuba ta Arewa ta Koka Kan Yadda Gwamnati Ke Tafiya Kan Fannin Tsaro
Kungiyar tuntuba ta Arewa ta ce shugaba Buhari ya kasance abin kunya ga 'yan Arewa.
Kungiyar ta bayyana haka ne yayin da ta ke koka yadda gwamnatin...
Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Obasanjo ya Kai Ziyara Jamhuriyar Benin a Boye
Tsohon Shugaban Kasar Najeriya, Obasanjo ya Kai Ziyara Jamhuriyar Benin a Boye
An gano yadda tsohon shugaban kasar Najeriya ya kai ziyara a boye zuwa jamhuriyar Benin a makon farko na watan Augustan 2021.
Labarai sun bayyana akan yadda tsohon shugaban...
‘Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Jam’iyyar APC na Jahar Neja
'Yan Bindiga Sun Sace Shugaban Jam'iyyar APC na Jahar Neja
Wasu yan bindiga sun sace shugaban jam'iyyar APC mai mulki na wata shiyya a jahar Neja ranar Asabar.
Rahotanni sun bayyana cewa ɓarayin sun sace Aminu Bobi, shugaban APC na shiyyar...
Gwamna Zulum ya Bayyana Cewa an Samo Mace 1 Daga Cikin ‘Yan Matan Chibok
Gwamna Zulum ya Bayyana Cewa an Samo Mace 1 Daga Cikin 'Yan Matan Chibok
Bayan shekara 7, an gano daya daga cikin yan matan Chibok.
An aurar da ita ga daya daga cikin yan ta'addan Boko Haram.
Sama da yan Boko Haram...






















