Kungiyar Osinbajo Grassroots Organisation ta Bayyana Yemi Osinbanjo a Matsayin Magajin Buhari a 2023
Kungiyar Osinbajo Grassroots Organisation ta Bayyana Yemi Osinbanjo a Matsayin Magajin Buhari a 2023
Kungiyar Osinbajo Grassroots Organisation ta yaba da wasu halayen jagoranci na mataimakin shugaban Najeriya, Osinbajo.
Kungiyar goyon bayan ta ce yana da matukar muhimmanci 'yan Najeriya su...
Bana Kunyar a Yada Hotona da Hushpuppi – Dino Melaye
Bana Kunyar a Yada Hotona da Hushpuppi - Dino Melaye
Tsohon dan majalisar dattijan Najeriya, Dino Melaye, ya yi watsi da hasashen cewa yana jin kunyan hoton da ya dauka tare da dan damfara da aka kama, Hushpuppi.
Dan siyasar a...
Kakakin IBB, Afegbua ya Magantu a Kan Haɗarin da Yake Fuskanta
Kakakin IBB, Afegbua ya Magantu a Kan Haɗarin da Yake Fuskanta
A karon farko, mai magana da yawun Badamasi Babangida, Prince Kassim Afegbua, ya magantu a kan haɗarin da yake fuskanta.
Jigon na Jam'iyyar PDP bai bayyana ko ya kai kara...
IBB yana da Ikon Sukar Kowa Saboda Shekarun sa – Abubakar Umar Kari
IBB yana da Ikon Sukar Kowa Saboda Shekarun sa - Abubakar Umar Kari
Ibrahim Babangida ya shiga takaddama lokacin da yayi magana game da zaben shugaban kasa na 2023, yaki da cin hanci da rashawa na Buhari da sauran batutuwa.
Abubakar...
‘Yan Najeriya Sun Mayarwa da IBB Martani Kan Batun Cewa Mulkinsa ya yi Yaki...
'Yan Najeriya Sun Mayarwa da IBB Martani Kan Batun Cewa Mulkinsa ya yi Yaki da Rashawa Fiye da Mulkin Buhari
Cece-kuce sun barke bayan tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Babangida yace mulkinsa ya yi yaki da rashawa fiye da mulkin...
Kungiyar PDP ta Arewa ta Nemi da a Canza Shugaban Jam’iyyar na Kasa
Kungiyar PDP ta Arewa ta Nemi da a Canza Shugaban Jam'iyyar na Kasa
Kungiyar PDP ta Arewa ta ce tana adawa da ci gaba da kasancewar Uche Secondus a matsayin shugaban jam'iyyar adawa na kasa.
Kungiyar ta arewa ta bayyana dalilin...
IBB ya Bayyana Dalilin da Yasa Ake Masa Laƙabi na Mugun Gwani da Maradona
IBB ya Bayyana Dalilin da Yasa Ake Masa Laƙabi na Mugun Gwani da Maradona
Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), tsohon shugaban kasa, ya yi karin haske kan yadda ya samu laƙabi na mugun gwani da Maradona.
Tsohon shugaban kasar na mulkin soja...
kokarin Toshe Bakin Jama’a ba Zai Tabbata ba – IBB ga Gwamnati Mai ci
kokarin Toshe Bakin Jama’a ba Zai Tabbata ba - IBB ga Gwamnati Mai ci
Tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soji, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya ce duk kokarin rufe bakin jama’a ta kafar sada zumunta ba zai tabbata ba.
Dama...
2023: Halaye 8 da Ya Zama Dole Magajin Buhari ya Mallaka – IBB
2023: Halaye 8 da Ya Zama Dole Magajin Buhari ya Mallaka - IBB
Ana iya cewa Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), tsohon shugaban kasar Najeriya, yana da karfi idan aka zo batun siyasa a kasar.
Yayin yakin wanda zai gaji shugaba...
Bayan Rasa Mulki: Muhammadu Sanusi II ya yi Magana Kan Haka
Bayan Rasa Mulki: Muhammadu Sanusi II ya yi Magana Kan Haka
Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi magana a kan rasa rawaninsa.
Muhammadu Sanusi II ya ce ya hakura da mulki ne domin ya tsira da mutuncinsa Sanusi II...



















