Home SIYASA Page 120

SIYASA

Dalilin da Yasa Gwamnatin Buhari ta Saka Tsauri Wajen Ka’idojin Tafiye-Tafiye

0
Dalilin da Yasa Gwamnatin Buhari ta Saka Tsauri Wajen Ka'idojin Tafiye-Tafiye   Gwamnatin Buhari ta bayyana dalilin da yasa take da tsauri wajen ka'idojin tafiye-tafiye. Gwamnatin ta ce wannan ba komai bane face nema wa 'yan kasar sauki wajen kare kansu. Gwamnatin ta...

2023: Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Nasarawa ya Bayyana Wanda Suke Goyan Baya a Zaben...

0
2023: Kakakin Majalisar Dokokin Jahar Nasarawa ya Bayyana Wanda Suke Goyan Baya a Zaben Shugaban Kasa   Za a samu maslaha a jahar Nasarawa idan aka zo zaben dan takarar shugaban kasa na APC a cewar wani dan majalisar jahar. Balarabe Abdullahi,...

Yadda Gwamna Zulum ya Tallafawa Mutane Sama da 4000 a Garin Baga

0
Yadda Gwamna Zulum ya Tallafawa Mutane Sama da 4000 a Garin Baga   Gwamnan jahar Borno ya tallafawa mazauna a garin Baga da ababen more rayuwa. Legit Hausa ta tattaro cewa, gwamnan ya kwana a garin na Baga domin aikin agaji Ya...

Gwamna Yahaya Bello ne Zai Iya Zama Magajin Shugaba Buhari – Sanata Smart Adeyemi

0
Gwamna Yahaya Bello ne Zai Iya Zama Magajin Shugaba Buhari - Sanata Smart Adeyemi   Sanatan jam'iyyar APC daga jahar Kogi ya bayyana Yahaya Bello a matsayin dan takarar da ya fi cancanta ya gaji. Buhari Ya bayyana cewa, ta fuskar ilimi...

Ba Shugaba Buhari ne ya Gaza ba, Sai Dai ba a Bashi Shawara Mai...

0
Ba Shugaba Buhari ne ya Gaza ba, Sai Dai ba a Bashi Shawara Mai Kyau - Solomon Dalung   Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung ya koka kan yadda wasu suka kange shugaba Buhari da masu bashi shawara. Dalung ya kuma bayyana ra'ayinsa...

Gwamnan Jahar Borno ya yi wa Malaman Makaranta Jarrabawar Bazata

0
Gwamnan Jahar Borno ya yi wa Malaman Makaranta Jarrabawar Bazata   Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya ziyarci wata makaranta a garin Baga. Farfesa Babagana Zulum ya yiwa malaman makarantar jarrabawar musamman. Zulum yace babu malamin da za a kora a sakamakon wannan gwaji...

Gwamnatin Najeriya ta Ware N4b ga Rundunar ‘Yan Sandan Kasar Domin Sayen Man Fetur

0
Gwamnatin Najeriya ta Ware N4b ga Rundunar 'Yan Sandan Kasar Domin Sayen Man Fetur   Gwamnatin Buhari ta samar da makudan kudade ga rundunar 'yan sanda domin sayen man fetur. Wannan ne karo na farko da aka ware makudan kudade da suka...

Masana Sun Bayyana Wanda ya Cancanci ya Gaji Shugaba Buhari a 2023

0
Masana Sun Bayyana Wanda ya Cancanci ya Gaji Shugaba Buhari a 2023   Hasashen masana na kara tabbatarwa cewa, Osinbajo ne ya fi cancanta da gadon kujerar Buhari. Wannan na zuwa ne daga wata kuri'a da jaridar ThisDay ta gudanar kan shugaban...

Shugabannin Jam’iyyar PDP Sun yi Magana Kan Tsige Uche Secondus

0
Shugabannin Jam'iyyar PDP Sun yi Magana Kan Tsige Uche Secondus   Jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party (PDP) ta ce ba za'a tsige Prince Uche Secondus daga kujerarsa ba amma za'a gaggauta gudanar da taron gangami a Oktoba. Asali an shirya gudanar...

Cin Zarafin Jami’anta: Gwamnatin Najeriya ta yi Barazanar Sake Duba Alakarta da Indonesiya

0
Cin Zarafin Jami'anta: Gwamnatin Najeriya ta yi Barazanar Sake Duba Alakarta da Indonesiya   Gwamnatin tarayya ta dauki kwararan matakai kan harin da jami’an shige da fice na Indonesiya suka kaiwa jami’in diflomasiyyar Najeriya. Ministan harkokin waje Geoffrey Onyeama ya ce an...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta