Sanata Joy Emordi ta Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC
Sanata Joy Emordi ta Sauya Sheka Daga PDP Zuwa APC
Memba na kwamitin amintattu (BoT) na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Joy Emordi, ta fice daga jam’iyyarta zuwa APC mai mulki.
A ranar Talata, 3 ga watan Agusta, Emordi tare da...
Fasto Tunde Bakare ya Shawarci Shugaba Buhari Akan Gwamnatinsa
Fasto Tunde Bakare ya Shawarci Shugaba Buhari Akan Gwamnatinsa
Kalaman da Tunde Bakare ya yi kwanaki a kan mulkin Buhari sun jawo surutu.
A hudubarsa ta makon nan, Fasto Tunde Bakare ya ba shugaban kasa shawara.
Bakare ya ba Muhammadu Buhari shawara...
Dalilin da Yasa na Damu Akan Gayyatar da EFCC ta yi wa Bukola Saraki...
Dalilin da Yasa na Damu Akan Gayyatar da EFCC ta yi wa Bukola Saraki - Tanko Yakasai
Dattijon dan kasa, Alhaji Tanko Yakasai ya nuna damuwarsa kan gayyatar da EFCC ta yi wa Bukola Saraki.
Tanko Yakasai ya bayyana cewa baya...
Bayan Taron Gaggawa: Jam’iyyar PDP ta Yanke Shawarwari Akan Hada Kan Mambobinta
Bayan Taron Gaggawa: Jam'iyyar PDP ta Yanke Shawarwari Akan Hada Kan Mambobinta
Jam'iyyar Peoples Democratic Party ta fara shirin hada kan dukkan fusatattun mambobinta.
Kola Ologbodiyan, sakataren jam’iyyar PDP na kasa, ya sanar da hakan a wani bidiyo na Facebook a...
Shugaban Kasar Nijar ya Bai wa Gwamna Zulum Lambar Yabo
Shugaban Kasar Nijar ya Bai wa Gwamna Zulum Lambar Yabo
Gwamnan jahar Borno ya karbi lambar yabo mai girma a kasar Nijar saboda jajircewarsa.
Gwamnan ya je kasar ne domin karbar lambar girmamawa, wanda shine na farko da ya fara karba.
Ya...
Shugabannin Jam’iyyar PDP Sun Shiga Taron Gaggawa Bayan Manyan Jiga-Jiganta Sun Mika Takardar Murabus
Shugabannin Jam'iyyar PDP Sun Shiga Taron Gaggawa Bayan Manyan Jiga-Jiganta Sun Mika Takardar Murabus
FCT Abuja:- Shugabannin babbar jam'iyyar hamayya PDP sun shiga taron gaggawa bayan manyan jiga-jiganta 7 sun mika takardar murabus, kamar yadda leadership ta ruwaito.
Manyan yan kwamitin...
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe, Attahiru Jega ya Koma Jam’iyyar PRP
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe, Attahiru Jega ya Koma Jam'iyyar PRP
Attahiru Jega, tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ya koma jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP).
Wa'adin Jega a matsayin shugaban INEC ya ƙare a ranar 30 ga...
ALLAH ya yi wa Tsohon Ministan Noma, Malami Buwai Rasuwa
ALLAH ya yi wa Tsohon Ministan Noma, Malami Buwai Rasuwa
Gwamnatin jahar Zamfara ta tabbatar da mutuwar tsohon ministan noma, Malami Buwai.
Gwamna Bello Matawalle ya bayyana kaduwarsa kan rasuwar dattijon dan majalisar wanda ya rasu a babban birnin jahar Zamfara.
Ba...
Jam’iyyar PDP da APC Sun Fusata Akan Kwatanta Nasarorin Junansu da Farfesa Jega ya...
Jam'iyyar PDP da APC Sun Fusata Akan Kwatanta Nasarorin Junansu da Farfesa Jega ya yi
Jam'iyyar PDP ita ma ta fusata bisa kwatanta ta da APC da farfesa Attahiru Jega ya yi.
Jam'iyyar ta bayyana cewa, Jega bai yi daidai ba...
Kungiyar MURIC da CAN Suna Fafatawa Akan Shugabancin 2023
Kungiyar MURIC da CAN Suna Fafatawa Akan Shugabancin 2023
Ga dukkan alamu fafatawa da ake yi game da shugabancin 2023 ya ɗauki salon addini tsakanin MURIC da CAN.
Kungiyar Musuluncin ta mayar da martani kan sanarwar baya bayan nan da Kungiyar...






















