Home SIYASA Page 129

SIYASA

Mun Biya Dukkan Ma’aikatan N-Power Haƙƙinsu –  Sadiya Umar Farouq

0
Mun Biya Dukkan Ma'aikatan N-Power Haƙƙinsu -  Sadiya Umar Farouq   Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa babu mai binta bashi daga cikin ma'aikatan Npower da suka gama aiki. Ministar ma'aikatar jin kai da walwala, Sadiya Farouq, itace ta bayyana haka, tace an...

Shugaba Buhari Ya Nada Sanata Basheer Mohammed a Matsayin Sabon Shugaban Hukumar NAPTIP

0
Shugaba Buhari Ya Nada Sanata Basheer Mohammed a Matsayin Sabon Shugaban Hukumar NAPTIP   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Sanata Basheer Mohammed a matsayin sabon shugaban hukumar NAPTIP. Har ila yau, zasu yi musayar hukuma ne da Imaan Sulaiman Ibrahim wacce...

Najeriya na Cikin Aminci Duk da Halin Matsalar Tsaro da Ake Fuskanta – Minista...

0
Najeriya na Cikin Aminci Duk da Halin Matsalar Tsaro da Ake Fuskanta - Minista Lai Mohammed   Minista Lai Mohammed ya kara wa 'yan Najeriya kwarin gwiwa game da halin da ake ciki. Ya bayyana cewa, Najeriya na cikin aminci duk da...

Ni ba ‘Dan Jam’iyyar PDP ba ne Kuma ba na Cikinta – Buba Galadima

0
Ni ba ‘Dan Jam’iyyar PDP ba ne Kuma ba na Cikinta - Buba Galadima Injiniya Buba Galadima ya yi karin haske game da akidarsa a siyasa. Buba Galadima ya bayyana cewa shi fa ba ‘dan jam’iyyar PDP ba ne. Tsohon jigon na...

Tsohon Gwamnan Jahar Cross Rivers, Donald Duke ya Sauya Jam’iyya

0
Tsohon Gwamnan Jahar Cross Rivers, Donald Duke ya Sauya Jam'iyya   Jam'iyyar PDP tayi babban kamu yayin da tsohon gwamnan jahar Cross Rivers, Donald Duke, ya sauya sheƙa zuwa jam'iyyar. An tabbatar da komwar Mr. Duke zuwa jam'iyyar PDP ne yau Laraba,...

Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama Wanda Suka Kaiwa Gwamna Samuel Ortom Hari

0
Rundunar 'Yan Sanda ta Kama Wanda Suka Kaiwa Gwamna Samuel Ortom Hari Rundunar 'yan sanda ta bayyana cewa ta kama dukkan masu hannu a harin da aka kaiwa gwamnan jahar Benuwai, Samuel Ortom. Muƙaddashin sufetan yan sanda na ƙasa, Usman Baba,...

Adadin Kudaden da Marigayi Sani Abacha ya Boye a Kasashen Waje

0
Adadin Kudaden da Marigayi Sani Abacha ya Boye a Kasashen Waje   Marigayi Janar Sani Abacha ya yi mulkin Najeriya daga 1993 zuwa 1998 da ya mutu. Yana daga cikin jerin shugabannin Najeriya da suka mutu kan ragamar mulki. Tun bayar wafatinsa, Najeriya...

Shugaba Buhari ya Nada Farouk Yahaya a Matsayin Sabon Shugaban Hafsan Sojojin Kasa

0
Shugaba Buhari ya Nada Farouk Yahaya a Matsayin Sabon Shugaban Hafsan Sojojin Kasa   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Farouk Yahaya a matsayin sabon shugaban hafsan sojojin kasa. Farouk Yahaya mai mukamin Manjo Janar ya maye gurbin marigayi Laftanal Janar Ibrahim...

Murabus: Tawagar Wakilan ƙungiyar Kasashen Nahiyar Africa ta Gana da Shugaban Kasar Mali

0
Murabus: Tawagar Wakilan ƙungiyar Kasashen Nahiyar Africa ta Gana da Shugaban Kasar Mali   Tawagar wakilan ƙungiyar kasashen nahiyar Afirca ECOWAS ta gana da hamɓararren shugaban Mali da Firam minista. No Shugaban Mali da Firam minista sun shaida wa wakilan ECOWAS ɗin...

Jahohi ne ya Kamata su Yanke Kwatankwacin Yawan Kananan Hukumomin da Zasu Iya ɗauka...

0
Jahohi ne ya Kamata su Yanke Kwatankwacin Yawan Kananan Hukumomin da Zasu Iya ɗauka - Gwamna El-Rufa'i   Gwamna Malam Nasiru El-Rufa'i, yace kamata yayi a baiwa gwamnonin jahohi damar yanke yawan kananan hukumomin da zasu iya ɗauka. Gwamnan yace idan akace...

Labarai

Latest News
Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran