Home SIYASA Page 135

SIYASA

Ta’addanci ya yi Sauki a Nigeria tun Bayan da APC ta Karbi Mulki a...

0
Ta'addanci ya yi Sauki a Nigeria tun Bayan da APC ta Karbi Mulki a 2015 - Gwamna Kayode Fayemi   Gwamna Kayode Fayemi na jahar Ekiti ya ce ta'addanci ya yi sauki a Nigeria tun bayan da APC ta karbi mulki...

Shawo Kan Matsalar Tsaro: Sifeto Janar na ‘Yan Sanda ya Sauyawa Manyan ‘Yan Sandan...

0
Shawo Kan Matsalar Tsaro: Sifeto Janar na 'Yan Sanda ya Sauyawa Manyan 'Yan Sandan Yankin Kudu Wurin Aiki   Usman Baba Alkali, sifeta janar na 'yan sandan Najeriya ya sauyawa manyan 'yan sandan yankin kudu wurin aiki. Sauyin wurin aikin ya shafin...

Sanata Godswill Akpabio ya Bayyana Ce Akwai Siyasa a Game da Aika-Aikan da ‘Yan...

0
Sanata Godswill Akpabio ya Bayyana Ce Akwai Siyasa a Game da Aika-Aikan da 'Yan Bindiga Suke yi a Fadin Kasar nan   Sanata Godswill Akpabio ya na ganin akwai siyasa a sha’anin rashin tsaro. Ministan ya bayyana wannan ne a lokacin da...

Babu Yadda za a yi Wanda ya Goyi Bayan Shugaban Kasa Har Sau Biyu,...

0
Babu Yadda za a yi Wanda ya Goyi Bayan Shugaban Kasa Har Sau Biyu, a Yau ya Zama Makiyinsa - Garba Shehu ga Mbaka   Malam Garba Shehu ya fallasa dalilin da yasa Mbaka ya bukaci shugaban kasa yayi murabus a...

Fadar Shugaban Kasa ta Fitar da Sababbin Nade-Naden Mukamai a Ma’aikatar Yada Labarai da...

0
Fadar Shugaban Kasa ta Fitar da Sababbin Nade-Naden Mukamai a Ma'aikatar Yada Labarai da Al'adu   Fadar Shugaban kasa ta fitar da jerin sababbin nade-naden mukamai a dazu. An nada darektocin da za su kula da hukumomin ma’aikatar labarai da al’adu. A yau...

Sanata Ali Ndume ya Bukaci Gwamnati da ta Kara Kasafin Kudin Makamai Don Magance...

0
Sanata Ali Ndume ya Bukaci Gwamnati da ta Kara Kasafin Kudin Makamai Don Magance Matsalar Tsaro   Shugaban kwamitin majalisa na kula da rundunar sojin Najeriya, Sanata Ali Ndume yace akwai bukatar kara kasafin kudin makamai. Sanata mai wakiltar mazabar Borno ta...

Gwamna Zulum ya Fadi Dalilin da Yasa Borno ta fi Abuja Tsaro a Yanzu

0
Gwamna Zulum ya Fadi Dalilin da Yasa Borno ta fi Abuja Tsaro a Yanzu   Gwamna Babagana Zulum na jahar Borno ya ce a halin yanzu Borno ta fi Abuja tsaro. Zulum ya ce jahar ta cimma wannan nasarar ne ta hanyar...

Gwamnatin Tarayya ba Hukuma Bace da za a Rika Daukan ko Wane Irin Mutane...

0
Gwamnatin Tarayya ba Hukuma Bace da za a Rika Daukan ko Wane Irin Mutane Aiki Domin Magance Matsalar Rashin Ayyuka a Kasar - Folashade Yemi-Esan   Gwamnatin tarayya ta nuna alamar tana shirin korar ma'aikata da ba su san makamashin aiki...

Rashin Tsaro: Gwamna El-Rufai ya Bayyana Cewa Lamarin na Karuwa a Kullum Kuma Yana...

0
Rashin Tsaro: Gwamna El-Rufai ya Bayyana Cewa Lamarin na Karuwa a Kullum Kuma Yana Daukar Matakin Ban Tsoro   Gwamna Nasir El-Rufai na jahar Kaduna ya koka a kan karuwar satar mutane da fashi da makami a jahar da sauran sassan...

2023: Jam’iyyar ADC ta yi wa Fitattun Taurarin Najeriya 3 Tayin Tikitin Takara Kyauta

0
2023: Jam'iyyar ADC ta yi wa Fitattun Taurarin Najeriya 3 Tayin Tikitin Takara Kyauta   Jam'iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi wa wasu taurari a Nigeria tayin tikitin takara kyauta a 2023. Taurarin da aka yi wa tayin sun hada da...

Labarai

Latest News
Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran