Jam’iyyar APC ta yi Rashin Zababbun kansiloli Biyar a Jahar Oyo
Jam'iyyar APC ta yi Rashin Zababbun kansiloli Biyar a Jahar Oyo
Ana jimamin mutuwar Kansilolin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) biyar a jahar Oyo.
Teslim Folarin, tsohon dan majalisar dattijai ya jajantawa majalisar dokokin jahar Oyo kan wannan rashi da tayi.
Sai...
Ina Maraba da Gwamna Matawalle ya Shigo APC – Jigo a Jam’iyyar APC a...
Ina Maraba da Gwamna Matawalle ya Shigo APC - Jigo a Jam'iyyar APC a Zamfara
Martani na ci gaba da bin diddigin rahotannin da ke cewa Gwamna Bello Matawalle na iya ficewa daga PDP zuwa APC.
Wani jigo a jam’iyyar APC...
Idriss Deby: Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta’aziyya ga Iyalai da Ilahirin Al’ummar Kasar...
Idriss Deby: Shugaba Buhari ya Mika Ta'aziyya ga Iyalai da Ilahirin Al'ummar Kasar Chadi
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da harbe shugaban kasar Chadi da aka yi.
Ya kuma mika ta'aziyya ga iyalai da ilahirin al'ummar kasar Chadi bisa...
Tsohon Gwamnan Jahar Zamfara, Abdulaziz Yari Ya Amsa Gayyatar EFCC
Tsohon Gwamnan Jahar Zamfara, Abdulaziz Yari Amsa Gayyatar EFCC
Hukumar EFCC a yanzu haka tana yi wa tsohon gwamnan jahar Zamfara, Abdulaziz Yari tambayoyi kan wasu zarge-zargen cin hanci da rashawa.
An tattaro cewa an rike tsohon gwamnan a ofishin hukumar...
Gwamna Nyesom Wike ya Mayar da Martani Kan Kalubalen da Rochas Okorocha ya Fuskanta
Gwamna Nyesom Wike ya Mayar da Martani Kan Kalubalen da Rochas Okorocha ya Fuskanta
Gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike, ya mayar da martani game da kalubalen da Sanata Okorocha ya fuskanta kwanan nan.
Wike ya shawarci dan majalisar kan yadda zai...
Shugaba Buhari ya Nuna Damuwarsa Kan Yawaitar Hatsarin Tankar Mai
Shugaba Buhari ya Nuna Damuwarsa Kan Yawaitar Hatsarin Tankar Mai
Shugaban ya jajantawa al'umma da gwamnatin jahar Benue bisa hatsarin tankar mai da ya faru jiya Lahadi.
Ya kuma yi kira ga hukumomin da abin ya sahafa da su gaggauta daukar...
Gwamna Ganduje ya Kaddamar da Sababbin Babura 25 ga Hukumar Karota
Gwamna Ganduje ya Kaddamar da Sababbin Babura 25 ga Hukumar Karota
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kaddamar da sabbin babura a Kano na hukumar KAROTA.
Hukumar ta KAROTA ta ce wannan baburan za su taimakawa jami'an hukumar wurin kama masu...
Ya Kamata a Magance Matsalar Tsaro Kafin Zaɓen 2023 – Mike Ejiofor
Ya Kamata a Magance Matsalar Tsaro Kafin Zaɓen 2023 - Mike Ejiofor
Wani tsohon Daraktan hukumar tsaro ta farin kaya DSS yace matuƙar Najeriya ta cigaba da tafiya a haka to zaɓen 2023 ma bazai yuwu ba.
Tsohon Daraktan yace yakamata...
Atiku Abubakar da Tsofaffin Gwamnonin PDP 5 da Ake Saka Rai Zasu Tsaya Takarar...
Atiku Abubakar da Tsofaffin Gwamnonin PDP 5 da Ake Saka Rai Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa a 2023
Tun yanzu manyan ‘yan siyasa da masu fashin baki sun fara lissafi game da babban zaben da za ayi a 2023, idanun...
Alaka da Ta’addanci: Dr Pantami Ya Gargadi Masoyansa Akan Kada Su Mai da Martani
Alaka da Ta'addanci: Dr Pantami Ya Gargadi Masoyansa Akan Kada Su Mai da Martani
Minista Dr Pantami ya mai da martani kan kage da wata jarida ta yi masa ta alaka da ta'addanci.
Ya gargadi masoyansa da cewa, kada su mai...






















