Yadda Shugaba Buhari ya Siffanta Cutar Corona
Yadda Shugaba Buhari ya Siffanta Cutar Corona
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa akwai bukatar hadin kai don yaki da Korona.
Shugaban ya siffanta Korona da wani kalubale dake addabar duniya kamar sauran ta'addanci.
Shugaban ya bukaci kasashe da su hada kai...
Dambe ya Barke Tsakanin ‘Yan Majalisa
Dambe ya Barke Tsakanin 'Yan Majalisa
Wasu 'yan majalisa sun bai wa hammata iska yayin wani zama na majalisar tarayya.
Wadanda suka kwashi damben 'yan majalisar ne na yankunan da ake samun man fetur.
Take a wurin aka ga wasu daga cikin...
APC: ‘Yan Majalisa Shida na Jahar Ogun Sun Koma Jam’iyyar
APC: 'Yan Majalisa Shida na Jahar Ogun Sun Koma Jam'iyyar
'Yan majalisa shida tare da shugaban marasa rinjaye na jahar Ogun ne suka koma jam'iyyar APC.
Kakakin majalisar ya sanar da hakan a zaman majalisar na ranar Alhamis a wasiku mabanbanta.
Sun...
Muhimmin Sakon da Babban Sarkin Ife, Adeyaye Ogunwusi ya Aikawa ‘Yan Siyasa
Muhimmin Sakon da Babban Sarkin Ife, Adeyaye Ogunwusi ya Aikawa 'Yan Siyasa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya gana da gwamnonin Jahohin Oyo da Ondo da kuma shugaban majalisar saraukan kabilar Yoruba.
Babban sarkin masarautar Ife, Adeyeye Ogunwusi, ya ce sun ziyarci...
Sababbin Hafsoshin Tsaro: Jawabin Ministan Kwadago da Ayyuka Kan Nadin da Shugaba Buhari ya...
Sababbin Hafsoshin Tsaro: Jawabin Ministan Kwadago da Ayyuka Kan Nadin da Shugaba Buhari ya yi
Sanata Chris Ngige, ministan kwadago da ayyuka ya taya Shugaba Buhari murna bisa nadin sabbin manyan hafsoshin sojoji.
Ngige ya bayyana sauyan manyan hafsoshin tsaron a...
Yaduwar Korona: Shugaba Buhari ya Saka Sabuwar Doka
Yaduwar Korona: Shugaba Buhari ya Saka Sabuwar Doka
Najeriya ta kafa sabuwar dokar hukunta masu saba dokokin da aka kafa don dakile yaduwar COVID-19.
A ranar Talata, mutane 15 suka rasa rayukansu sakamakon cutar.
Adadin wadanda suka kamu da cutar a duniya...
Muna Cikin Wani Mawuyacin Yanayi – Shugaba Buhari ga Sababbin Hafsoshin Tsaro
Muna Cikin Wani Mawuyacin Yanayi - Shugaba Buhari ga Sababbin Hafsoshin Tsaro
A yau ne shugaban kasa ya yi zama da sababbin shugabannin sojoji a Aso Villa.
Wannan ne karon farko da Muhammadu Buhari ya hadu da sababbin hafsoshin.
Buhari ya yi...
Gwamnatin Tarayya ta Fara Raba Tallafin Kudi ga Matan Jahar Kaduna
Gwamnatin Tarayya ta Fara Raba Tallafin Kudi ga Matan Jahar Kaduna
Gwamnatin tarayya ta fara raba wa matan jahar Kaduna kudin tallafi N20,000.
An bayyana cewa, za a tallafawa matan ne a fadin kananan hukumomi 23 a jahar Kaduna.
Gwamnatin jahar Kaduna...
Jawabin Gwamnan Jahar Borno Kan naɗa Sababbin Hafsoshin Tsaro da Shugaba Buhari ya yi
Jawabin Gwamnan Jahar Borno Kan naɗa Sababbin Hafsoshin Tsaro da Shugaba Buhari ya yi
Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayyana jin dadin sa da nada sabbin hafsoshin tsaro tare da godewa na baya.
Gwamnan na Jahar Borno ya tabbatar da cewa...
Cutar Sarkewar Numfashi: Gwamnan Jahar Benue Ya Kamu da Cutar
Cutar Sarkewar Numfashi: Gwamnan Jahar Benue Ya Kamu da Cutar
Gwamnan jahar Benue, Samuel Ortom, ya shiga jerin gwamnonin Najeriya da suka kamu da cutar Coronavirus.
Sakataren yada labaran gwamnan, Terver Akase, ya sanar da hakan ranar Laraba.
Akase, a jawabin da...






















