Majalisar Zartarwar APC ta Shiga Taron Gaggawa
Majalisar Zartarwar APC ta Shiga Taron Gaggawa
Majalisar zartaswar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) yanzu haka na zaman gaggawa a fadar shugaban kasa, Aso Villa, dake birnin tarayya Abuja.
Za ku tuna cewa jam'iyyar ta shirya zaman a watan Nuwamba domin...
Babbar Matsalar da ta Damu Arewacin Najeriya – Audu Ogbeh
Babbar Matsalar da ta Damu Arewacin Najeriya - Audu Ogbeh
ACF ta ce yaran arewa sun mayar da rikici hanyar samun nishadi.
Audu Ogbeh, shugaban ACF ya ce kullum tsaron arewa tabarbarewa yake yi.
Ya fadi hakan ne lokacin da ya kaiwa...
Na Amince da Hukuncin da Aka Dauka a Kai na – Adams Oshiomhole
Na Amince da Hukuncin da Aka Dauka a Kai na - Adams Oshiomhole
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole, ya umarci lauyoyinsa da su janye korafin da ya kai kotu.
Oshiomhole ya ce ya amince da hukuncin da aka dauka a...
AMCON: Shugaba Buhari ya sake Zaben Ahmed kuru a Matsayin Manajan Darekta
AMCON: Shugaba Buhari ya sake Zaben Ahmed kuru a Matsayin Manajan Darekta
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yi wasu muhimman nade-nade a hukumomin NDIC da AMCON.
Sanar da sabbin nade-nade na kunshe a cikin sanarwar da kakakin shugaban kasa, Garba Shehu,...
Gwamnatin Kano Tayi Magana Kan Almajiran Jahar
Gwamnatin Kano Tayi Magana Kan Almajiran Jahar
Gwamnan jihar Kano, Abdulllahi Umar Ganduje ya bayyana cewa almajiran da ke Najeriya ba 'yan kasa bane.
Kamar yadda ya sanar, ya ce da yawansu da ke yawo a tituna 'yan kasashen Nijar, Chadi...
Benjamin Kalu ya yi Martani Akan Furucin Wani Dan Majalisar PDP
Benjamin Kalu ya yi Martani Akan Furucin Wani Dan Majalisar PDP
Majalisar wakilai ta nisanta kanta daga kira ga fara shirin tsige Shugaba Buhari.
Benjamin Kalu, mai magana da yawun majalisar ya ce kiran da Kingsley Chinda na PDP yayi ba...
Gwamnatin Tarayya ta Bawa Jahar Jigawa N47b
Gwamnatin Tarayya ta Bawa Jahar Jigawa N47b
Gwamnatin Tarayya ta ba Jihar Jigawa N47b da take binta bashi.
Gwamnan Jigawa, Badaru Abubakar ya tabbatar da wannan jiya.
Biliyan 10 daga cikin kudin sun fito ne daga aikin filin jirgin sama.
Mai girma gwamnan...
Dalilin da Yasa Na Canza Jam’iyya – Abdul’aziz Nyako
Dalilin da Yasa Na Canza Jam'iyya - Abdul'aziz Nyako
Tsohon sanatan Adamawa, Abdul'Aziz Nyako, da sauran 'yan jam'iyyar ADC na jihar sun koma APC.
A cewarsa, sun lura da yadda jam'iyyar APC take tafiyar da lamurranta cikin kwanciyar hankali.
Ya ce sai...
Endsars: Shugaba Buhari Ya Jan Kunnen Masu Zanga-Zangar
Endsars: Shugaba Buhari Ya Jan Kunne Masu Zanga-Zangar
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi jan kunne yayinda masu zanga zangar EndSARS suka koma tituna don yin gangami.
Buhari ya ce lallai za a dauki mummunan mataki kan bata-garin da za su...
Cross River: INEC ta sanar da Jam’iyyar da ta Lashe Zaben Cike Gurbin Sanata
Cross River: INEC ta sanar da Jam'iyyar da ta Lashe Zaben Cike Gurbin Sanata
Hukumar INEC ta kaddamar da dan takarar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben cike gurbi na Sanata a Cross River ta arewa.
Baturen zaben, Farfesa Ameh...






















