Kudu: Abinda Muke So Shugaba Buhari ya yi Mana
Kudu: Abinda Muke So Shugaba Buhari ya yi Mana
An gudanar da taro tsakanin gwamnoni da sauran masu fada aji a yankin kudu maso kudu da tawagar gwamnatin tarayya.
A yayin taron, jiga-jigan yankin kudancin kasar sun gabatarwa da Shugaban kasa...
Jami’ar ABU zaria na Bukatar Tsaro – Garba Muhammad Datti
Jami'ar ABU Zaria na Bukatar Tsaro - Garba Muhammad Datti
‘Yan Majalisan Kaduna sun yi magana game da rashin tsaro a yankin Zaria.
Majalisa ta bukaci a baza Jami’an tsaro, sannan a katange jami’ar ABU Zaria.
Garba Muhammad Datti ya kawo wannan...
Za Muyi Duk Wani Kokari Akan Rashin Lafiyar Josphe Wayas- Gwamnatin Cross-River
Za Muyi Duk Wani Kokari Akan Rashin Lafiyar Josphe Wayas- Gwamnatin Cross-River
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Joseph Wayas, yana kwance a asibiti rai a hannun Allah a Landan.
Sanata Joseph Wayas ya shugabanci majalisar dattawar Najeriya a jamhuriya ta biyu daga...
2023: Cancanta ya Kamata Mubi a Zaben Shugaban Kasa – El- Rufai
2023: Cancanta ya Kamata Mubi a Zaben Shugaban Kasa - El- Rufai
Gwamna El-Rufai ya roki Najeriya da ta bar batun tsarin karba-karba wurin zaben Shugaban kasa.
Duk da dai A ranar Litinin, 23 na Nuwamba, Fashola ya bukaci a cigaba...
Mun Kusa Bude Boda – Ministar Kudi
Mun Kusa Bude Boda - Ministar Kudi
Bayan shekara daya da hana shigo da kayayyaki ta iyakokin Najeriya, da alamun an kusa budewa.
Farashin kayan abinci musamman shinkafa ya yi tashin gwauron zabo cikin shekara daya.
Gwamnatin tarayya a ranar Talata ta...
Da yi Yiwuwar Trump zai Je Kotu
Da yi Yiwuwar Trump zai Je Kotu
An tambayi mutanen Amurka game da sakamakon zaben shugaban kasa.
98% na Amurka da suka shiga zaben ba su goyon bayan Trump ya hakura.
Donald Trump ya bayyana wannan, kila ya kara kwarin gwiwar zuwa...
Shugaban Kasa 2023: Wasu ‘Yan Arewa Sun Zabi Gwanin Su
Shugaban Kasa 2023: Wasu 'Yan Arewa Sun Zabi Gwanin Su
Wasu ‘Ya ‘yan APC suna so mulkin Najeriya ya koma Kudu a zaben 2023.
Kungiyar tana ganin abin da ya dace shi ne a ba Arewa shugaban Jam’iyya.
Bashir Yusuf ya ce...
Shehu Sani ya Karyata Maganar da Aka Fada Akan Gowon
Shehu Sani ya Karyata Maganar da Aka Fada Akan Gowon
Sanata Shehu Sani ya karyata ikirarin da dan majalisar Burtaniya, Tom Tugendhat ya yi na alakanta Yakubu Gowon da wawushe kudin Najeriya.
Tugendhat yayin jawabi a majalisar Burtaniya ya yi ikirarin...
Ondo ta Tsige Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jahar
Ondo ta Tsige Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jahar
Rikicin siyasa a majalisar dokokin jihar Ondo ya yi sanadiyar tsige mataimakin kakakin majalisa, Iroju Ogundeji.
An cire Ogundeji daga matsayin a ranar Talata, 24 ga watan Nuwamba, a yayin zaman majalisar.
A nan...
Gombe ta Cire Kakakin Majalisar Dokokin Jahar
Gombe ta Cire Kakakin Majalisar Dokokin Jahar
Bayan kasa da shekara daya kan kujerar, an tunbuke kakakin majalisa.
Wanda aka cire kafin ya hau ne ya jagoranci cire Kakaki.
Ba tare da bata lokaci ba aka nada sabon Kakaki.wanda zai jagoranci majalisar.
Mambobi...