Femi Gbajabiamila: Dogarin Shi ya Harbi Wani Mai Siyar da Jarida
Femi Gbajabiamila: Dogarin Shi ya Harbi Wani Mai Siyar da Jarida
Kuma dai, wani dan sanda ya bindige dan kasuwa cikin kure.
Kaakin majalisar wakilai, wanda dogarinsa ya aikata kisan ya bayyana alhininsa.
Wani jami'in dan sanda dake gadin kakakin majalisar wakilai,...
Ya Zama Wajibi mu Magance Matsalolin Matasa – Gwamnonin Arewa
Ya Zama Wajibi mu Magance Matsalolin Matasa - Gwamnonin Arewa
Gwamnonin jihohin arewa sun ce a shirye suke da su saurari matasan arewa.
Shugaban gwamnonin, Simon Lalong ne ya fadi hakan a wani taro da suka yi a Kaduna.
Gwamnan jihar Filaton...
Shugaba Buhari ya Sanar da Karin Albashin Malamai
Shugaba Buhari ya Sanar da Karin Albashin Malamai
A kwanakin baya ne shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya sanar da yi wa malaman makaranta karin albashi na musamman.
Sai dai, gwamnatocin jihohi sun yi watsi da batun tare da sanar da cewa...
Za ka Ciza dan Yatsa Akan APC – PDP Zuwa Gwamnan Ebonyi
Za ka Ciza dan Yatsa Akan APC - PDP Zuwa Gwamnan Ebonyi
Gwamna Umahi na jihar Ebonyi na son kujerar takarar shugabancin kasa a zaben 2023 in ji PDP.
APC zata bashi kunya shi bai sani ba, a cewar wani jigon...
Gwamnan Jahar Borno Ya Yabawa Shugaba Buhari
Gwamnan Jahar Borno Ya Yabawa Shugaba Buhari
Gwamnan jihar Borno ya yaba wa gwamnatin Muhammadu Buhari saboda kokarinsa a kan jihar Borno.
Gwamna Babagana Zulum, ya ce Buhari ya yi gaggawar sakin kudin da jiharsa ta nema a wurinsa.
Ta nemi kudade...
Majalisar Dattawa ta Fadi Ranar Karshen Kasafin Kudin 2021
Majalisar Dattawa ta Fadi Ranar Karshen Kasafin Kudin 2021
Kwamitin majalisar dattawa kan lissafe-lissafen kasafin kudi a ranar Laraba ta yi alkawatin gabatar da kammalallen daftarin kasafin 2021 a zauren majalisa ranar 3 ga Disamba.
Shugaban kwamitin, Sanata Barau Jibrin, ya...
Zamfara: Gwamnatin Bata da Iko Aka Gwal din Jahar – Nurudden Isa
Zamfara: Gwamnatin Bata da Iko Aka Gwal din Jahar - Nurudden Isa
An samu barkewar cece-kuce bayan gwamnatin Zamfara ta sanar da cewa za ta fara cinikayyar gwal din da aka gano a jihar.
Gwamnonin kudancin Najeriya sun nemi ba'asi a...
Dalilin Rashin Samun Damar Ganawa da Gwamnoni – Buhari
Dalilin Rashin Samun Damar Ganawa da Gwamnoni- Buhari
Muhammadu Buhari ya bayyana abin da ya hana shi zuwa Jihar Ribas jiya.
An shirya cewa shugaban kasar zai gana da shugabannin yankin Neja-Delta.
A karshe dole aka fasa zaman inda shugaban kasar ya...
Gwamnatin Buhari ta Gaza Gurin Tsaro – Mohammed Umar Bago
Gwamnatin Buhari ta Gaza Gurin Tsaro - Mohammed Umar Bago
Mohammed Umar Bago ya yarda gazawar Buhari a kan tsaro ta fito fili.
Bago ya bukaci gwamnatin tarayya ta yi maganin miyagun 'yan bindiga.
‘Dan Majalisar ya ce ba a fadawa Buhari...
Kano Itace Jahar da Tafi Yaki da Cin Hanci da Rashawa – Ganduje
Kano Itace Jahar da Tafi Yaki da Cin Hanci da Rashawa - Ganduje
Gwamna Abdullahi Ganduje ya jinjinawa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano.
Ganduje ya ce hukumar ta jihar ta fi kowacce tasiri da karfi a...