Abinda Cutar Covid-19 ta Koya Min – Gwamnan Niger
Abinda Cutar Covid-19 ta Koya Min - Gwamnan Niger
Kebewata ta koyamin darasi, na tabbatar cutar COVID-19 gaskiya ce, cewar gwamnan jihar Niger.
Gwamnan jihar Niger, Abubakar Sani Bello, ya ce yayi amfani da killacewarsa wurin neman gafarar Allah.
Ya fadi hakan...
Jam’iyyar PDP ta Kudu ta Fusata
Jam'iyyar PDP ta Kudu ta Fusata
NWC ta ruguza duk shugabannin Jam’iyyar PDP da ke jihar Ebonyi.
Shugabannin rikon kwarya na PDP a Kudu sun rasa mukamansu.
Jam’iyyar adawar ta yi wannan ne bayan Dave Umahi ya tafi APC Sauyin-shekar gwamna David...
Wani Gwamna ya Fadi Dalilin Barin Gwamnan Ebonyi Daga PDP
Wani Gwamna ya Fadi Dalilin Barin Gwamnan Ebonyi Daga PDP
Gwamna Nyesom Wike ya yi wa Dave Umahi raddi bayan ya fice daga PDP.
Wike ya ce dama alamu sun nuna Gwamnan na Ebonyi zai shiga tafiyar APC.
A cewar Wike, Gwamna...
Buhari ya Gargadi Majalisar Tsaro
Buhari ya Gargadi Majalisar Tsaro
Shugaba Buhari ya shiga ganawar sirri da majalisar tsaron tarayya.
Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya laburtawa manema labarai abinda suka tattauna Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ba zai sake bari zanga-zanga irin ta...
Gwamnan Jahar Gombe ya Bawa Wanda ya yi Tattaki Saboda Buhari Kyautar Mota
Gwamnan Jahar Gombe ya Bawa Wanda ya yi Tattaki Saboda Buhari Kyautar Mota
Gwamna Muhammadu Yahaya na jihar Gombe, ya yi wa mutumin da ya yi tattaki saboda Buhari a 2015 kyautar mota.
A makon da ya gabata ne mutumin mai...
‘Yan Sanda Sun Kama Kasilan da ya yi wa Matar Dan Uwansa Duka
'Yan Sanda Sun Kama Kasilan da ya yi wa Matar Dan Uwansa Duka
Ƴan sanda sun tsare Blackson Etche da ake zargi da yi wa matar yayansa, Love, duka.
Blackson ya amsa gayyatar da ƴan sanda suka yi masa inda suka...
Jam’iyyar PDP Na Shirin Rasa Wasu Gwamnoni da Sanatoci
Jam'iyyar PDP Na Shirin Rasa Wasu Gwamnoni da Sanatoci
Jam’iyyar APC ta na zawarcin Jagororin adawa a shiyyar Kudu maso gabas.
Mai Mala Buni ya umarci ‘Yan APC su karkato da wasu Gwamnonin yankin.
APC ta na sa ran samun karin Gwamnoni...
Wani Tsohon Gwamna Yana Son Zuba Jari a Kungiyar Arsenal
Wani Tsohon Gwamna Yana Son Zuba Jari a Kungiyar Arsenal
Orji Uzor Kalu mai wakiltar Abia a Majalisa ya na son zuba jari a Arsenal.
Tsohon Gwamnan jihar Abia ya ce zai saye 35% na hannun jarin kungiyar.
Kalu ya bi sahun...
An Yankewa Wani Dan Majalisa Hukuncin Zaman Gidan Yari
An Yankewa Wani Dan Majalisa Hukuncin Zaman Gidan Yari
Cece-kuce ya barke, bayan an yankewa wani dan majalisa hukuncin zaman gidan gyaran hali.
An yanke wa Hercules Okoro hukuncin ne sakamakon zarginsa da akeyi da cin zarafi.
Kotu ta zargesa da cin...
Shawara Akan Rashin Tsaro a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja – Shehu Sani
Shawara Akan Rashin Tsaro a Hanyar Kaduna Zuwa Abuja - Shehu Sani
Shehu Sani ya yi magana game da rashin tsaro a hanyar Kaduna zuwa Abuja.
Sanata Shehu Sani ya ba Gwamnati shawarar ta dauki ‘yan yankin aikin tsaro.
Tsohon ‘Dan Majalisar...