Home SIYASA Page 194

SIYASA

Saudiyya ta kaddamar da mikakkiyar hanyar da babu karkata mafi tsawo a duniya

0
Sadiyya t bude wata katafariyar hanyar da ta gina mikakkiya da babu karkata mai tsawon kilomita 256, wadda tafi kowacce hanya tsawo a duniya mara karkta. Hanyar dai ta tashi daga garin Al Haradh zuwa Al Badha, garuruwan da suka...

Kotun koli ta tabbar da Abba K. Yusuf a matsayin dan takarar PDP

0
Babbar kotun koli ta tarayyar Najeriya, a ranar Talata ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin halastaccen dan takarar jam’iyyar PDP a zaben 2019 da aka kammala. Tun farko, Ibrahim Ali Amin Little ne ya shigar da kara...

Tsohon shugaban kasar Masar Mohammed Morsi ya rasu

0
Kafofi yada labarai a birnin Alqahira sun bayar da labarin rasuwar tsohon shugaban kasar Mohammed Morsi, a yayin da ake cigaba da yi masa Shariah a kasar kan zarge zargen cin hanci da rashawa. The post Tsohon shugaban kasar Masar...

Nazarina dangane da zaben 2019 – Yasir Gwale

0
Yanzu dai babu batun zabe ko rantsar da zababbu. Sai nan da bayan shekaru hudu masu zuwa, idan Allah ya kaimu, an kuma kada kugen Siyasa, dan yin wani sabon zaben, a dukkan matakai na shugabanci. Allah yasa wadanda...

Ahmed Lawan ya jagoranci zaman farko bayan zabensa Shugaban majalisar dattawa

0
Shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan ya jagoranci zaman farko bayan zaben sa da aka yi a matsayin Shugaban majalisar dattawa ta kasa a jiya. The post Ahmed Lawan ya jagoranci zaman farko bayan zabensa Shugaban majalisar dattawa appeared first on...

Shugaba Buhari ya gana da takwaransa na Laberiya, George Weah

0
Shugaba Muhammadu Buhari a yau ya gana da takwaransa na kasar Laberiya George Weah a fadar Gwamnati dake Aso Rock. The post Shugaba Buhari ya gana da takwaransa na Laberiya, George Weah appeared first on Daily Nigerian Hausa.

Femi Gbajabiamila ya zama sabon Kakakin majalisar wakilai

0
An zabi Femi Gbajabiamila a matsayin sabon kakakin majalisar wakilai ta kasa a yayin zaben da aka gudanar yau, a zauren majalisar wakilai ta kasa. The post Femi Gbajabiamila ya zama sabon Kakakin majalisar wakilai appeared first on Daily Nigerian...

Ndume ya taya Ahmed Lawan murnar zama Shugaban majalisar dattawa

0
Bayan da aka zabi Sanata Ahmed Lawan a matsayin Shugaban majalisar dattawa ta tara, abokin hamayyarsa Mohammed Ali Ndume ya taya shi murnar lashe wannan zabe. The post Ndume ya taya Ahmed Lawan murnar zama Shugaban majalisar dattawa appeared first...

Gafasa ya zama sabon kakakin majalisar dokokin Kano

0
An sake zaben tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Kano, Abdulaziz Gafasa a matsayin abo kakakin majaisar dokokin jihar Kano ta tara. Wannan zabe ya biyo bayan rantsar da sabbin ‘yan majalisar da aka yi a ranar Litinin a harabar zauren...

An rantsar da Buhari karo na biyu

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sha rantsuwar kama aiki a matayin Shugaban kasa karo na biyu. The post An rantsar da Buhari karo na biyu appeared first on Daily Nigerian Hausa.

Labarai

Latest News
Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai - Gwamna SuleRashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar FilatoKare Kai Daga 'Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY DanjumaYadda Gobara ta yi ɓarna a KanoJihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 - Nimet2027: Yadda Kawancen ‘Yan Adawa za ta kai ga ci - AtikuDalilin Ziyarar da Muka Kai wa Ganduje - Alhassan RurumStarlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta KuduHukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da MatarsaHukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEXGwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar FilatoAdadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa NijarMaganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske - IranAn Sace Motar Ofishin Mai ba Shugaban ƙasa Shawara Kan Tsaro, Nuhu Ribadu a AbujaJigon APC ya Mutu a Hannun yan Bindiga