Sifeton ‘Yan sanda na kasa ne ke da alhakin duk abinda ya same ni...
Shugaban Majalisar dattawa ya kasa Bukola Saraki ya kalubalanci ‘Yan sanda a lokacin da suke baiwa ‘yan daba da suka farmasa kariya a Ilorin babban birnin jihar Kwara.
Haka kuma, Saraki ya kalubalanci Sifeton ‘Yan sanda na kasa akan yadda...
An sace jaka cike da daloli a dakin Robert Mugabe
An gurfanar da mutum uku a gaban kotun kasar Zimbabwe in da ake zarginsu da satar jakar tsohon shugaban kasar, Robert Mugabe, wadda ke dauke da $150,000 (kimanin Naira Miliyan 54).
Wadanda ake zargin, sun kashe kudaden ne a kan...
Badakalar Ganduje: Lauyoyi 43 sun sha alwashin taimakawa Daily Nigerian akan Ganduje
A kalla manyan Lauyoyi 43 ne suka sha alwashin taimakawa mawallafin jaridar Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar da kuma Ita Daily Nigerian akan karat da Ganduje yakai su yana neman biliyan uku kan zargin bata masa suna.
Babban lauyan Daily...
Badakalar Ganduje: Buhari na tantamar zuwa Kano yakin neman zabe
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ba lallai ne yaje jihar Kano yakin neman zabe ba, saboda abinda Gwamnan Kano Ganduje ya aikata na karbar cin hanci a wani faifan bidiyo na Gwamnan da Daily Nigerian ta Wallafa.
Shugaba...
Mataimakin Shugaban PDP da aka dakatar ya koma APC
Mataimakin Shugaban jam’iyyar PDP na kasa shiyyar Arewa da aka dakatar Sanata Babayo Garba Gamawa ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyya mai mulki ta APC.
Gwamnan jihar Bauchi Mohammed Abdullahi Abubakar ne ya jagoranci Sanata Gamawa zuwa fadar...
An tarawa dan takarar majalisar tarayya na PRP miliyan 20 a Kano
Abokai da dangi na dan takarar majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar Minjibir da Ungoggo Abdullah Garba Ramat Naira miliyan N20,241,000 a wani kwarya kwaryar taro da aka gudanar a Bachirawa a yankin karamar hukumar Ungoggo.
Da yake zantawa da manema...
An cimma yarjejeniya tsakanin ASUU da Gwamnatin tarayya
A wata sanarwa da kungiyar Malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta fitar a shafinta na Twitter ta bayyana cewar sun cimma yarjejeniya tsakaninta da Gwamnatin tarayya.
Haka kuma, kungiyar ta bayyana cewar suna duba yuwuwar janye yajin aikin da suka...
Gwamnan Borno ya fashe da kuka a gaban Buhari
A yayin da dattawa da shugabanni na jihar Borno suka kaiwa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a fadar Gwamnatin tarayya dake Aso Villa, Gwamnan jihar Borno Kasheem Shettima ya fashe da kuka yayin da yake yiwa Shugaban kasa bayani...
Galadiman Katsina Mamman Nasir ya tsallake rijiya da baya
Tsohon mai Shariah na Babbar kotun daukaka kara ya tarayya kuma Galadiman Katsina Mai Shariah Mamman Nasir ya Tsallake rijiya da baya, bayan wani hari da Wasu yan bindiga suka kai nufin far masa jiya litinin da daddare a...
An kashe mutum 3 a yayin da magoya bayan Ganduje suka kafsa
A kallo mutane uku ne aka bayar da labarin sun rasa rayukansu yayin da wasu mutum biyu suke cikin wani mawuyacin halin rai kwa-kwai mutu kuwa-kwai yayin da magoya bayan Gwamna Ganduje suka kafsa a garin Ganduje.
Lamarin dai ya...