Home SIYASA Page 212

SIYASA

Shugaba Buhari ya ziyarci birnin Fatakwal dan kaddamar da ayyuka

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ziyarci birnin Fatakwal a jihar Ribas domin kaddamar da wasu ayyuka da suka kunshi sabon filin jirgin saman Fatakwal da aka sake inganta shi. The post Shugaba Buhari ya ziyarci birnin Fatakwal dan kaddamar da...

Takai ya bayyana komawarsa jam’iyyar PRP daga PDP

0
Dan takarar Gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar PDP Malam Salihu Sagir Takai ya bayyana ficewar daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar PRP. Malam Salihu Sagir Takai ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis lokacin da ya ziyarci harabar shalkwatar  jam’iyyar PRP...

Tabbas bidiyon Ganduje yana karbar kudi gaskiya ne – Jaafar

0
Mawallafin jaridar Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar ya tabbatarwa da kwamitin Majalisar dokokin jihar Kano cewar wannan faifan bidiyo da ya wallafa gaskiya ne. A yayin da ya bayyana a gaban kwamitin Jaafar ya kare kambunsa na sahihancin faifan bidiyon...

Jaafar Jaafar ya amsa gayyatar majalisar dokokin jihar Kano kan badakalar Ganduje

0
Mawallafin jaridar Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar ya amsa gayyatar majalisar dokokin jihar Kano domin bayar da shaida akan bidiyon Gwamna Ganduje da ya wallafa yana karbar na goro daga hannun ‘Yan kwangila. Majalisar dokokin jihar Kano ta kafa kwamiti...

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu tagwaye a Zamfara

0
Rahotanni daga garin Daura a yankin karamar hukumar mulki ta Zurmi a jihar Zamfara na nuna cewar wasu ‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wasu tagwaye mata a jihar. Bayanai sun nuna cewar an sace ‘Yan matan ne tare da...

Ganduje ya tanadi ‘yan daba 3000 dan su farwa Jaafar Jaafar

0
Gwamnatin jihar Kano karkashin Ganduje ya tanadi ‘Yan daba kimanin 3000 dan su farwa mawallafin wannan jarida ta Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar a yayin da aka shirya shiryen da ake yi na sauraren bahasin Jaafar Jaafar kan rahoton...

Dan Najeriya ya lashe gasar cin abinci mai mugun yaji a kasar Chana

0
Jaridar China Daily ta ruwaito wani dan Najeriya da bata bayyana sunansa ba a matsayin wanda ya lashe gasar cin abinci mai mugun yaji a kasar ta China. Ita dai wannan gasa mutane daga kasashe biyar ne suka shiga domin...

Kotu ta bada belin Fayose akan kudi Naira miliyan 50

0
Babbar kotun tarayya dake birnin Ikko a jihar Legas ta bayar da belin tsohon Gwamnan jihar Ekiti Ayodele Fayose akan kudi Naira miliyan 50. Haka kuma, kotun ta nemi Fayose ya gabatar da mutane biyu da suka mallaki gidaje a...

Labarai

Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas