Dan takarar Gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar PDP Malam Salihu Sagir Takai ya bayyana ficewar daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar PRP.

Malam Salihu Sagir Takai ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis lokacin da ya ziyarci harabar shalkwatar  jam’iyyar PRP ta kasa reshen jihar Kano lokacin da gana da Shugabannin jam’iyyar na jihar Kano.

Takai ya bayyana cewar rashin adalcin da aka yi musu a jam’iyyar PDP a matsayinsu na wadan da suka cika dukkan ka’idar jam’iyya domin shiga takarar Gwamnan Kano amma aka yi musu rashin gaskiya.

The post Takai ya bayyana komawarsa jam’iyyar PRP daga PDP appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here