TMG, TI da CISLAC Sun Bukaci INEC ta Sake Duba Sakamakon Zaɓe a Inda...
TMG, TI da CISLAC Sun Bukaci INEC ta Sake Duba Sakamakon Zaɓe a Inda Aka Tafka Maguɗi
Zaɓen da ya gabata cike yake da sayen ƙuri'a da musgunawa masu kaɗa kuri'a a cikin ƙasa. BVAS tayi aiki mai kyau.
Rahoton "Transparency...
Fadar Shugaban Kasa ta yi Martani Kan Batun Mika Mulki ga Tinubu
Fadar Shugaban Kasa ta yi Martani Kan Batun Mika Mulki ga Tinubu
Garba Shehu ya ce shirin gwamanatin Buhari na mika mulki ga shugaban kasa mai jiran gado, Bola Tinubu, ya yi nisa.
Mai magana da yawun shugaban kasar ya bayyana...
Gwamnatin Zimbabwe za ta yi wa Ma’aikatan ƙasar ƙarin Kashi 100 na Albashi
Gwamnatin Zimbabwe za ta yi wa Ma'aikatan ƙasar ƙarin Kashi 100 na Albashi
Gwamnatin ƙasar Zimbabwe za ta ƙara wa ma'aikatan ƙasar albashi da kaso 100, a wani ɓangare na inganta jin daɗin ma'aikatan, kamar yadda kafar yaɗa labaran gwamnatin...
Hukumar INEC ta ɗage Zaɓen Gwamna a Wasu Mazaɓun Jihar Legas
Hukumar INEC ta ɗage Zaɓen Gwamna a Wasu Mazaɓun Jihar Legas
Hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC ta ɗage zaɓen gwamna da na ƴan majalisar jiha a mazaɓu 10 da ke jihar Legas.
Wuraren da wannan ɗage war ta shafa sun...
An Harbe Tsohon Kansila Kan Zargin Sace Akwatin Kaɗa ƙuri’a
An Harbe Tsohon Kansila Kan Zargin Sace Akwatin Kaɗa ƙuri'a
Rahotanni daga jihar Kano na cewa an harbe wani tsohon kansila a bisa zarginsa da sace akwatin kaɗa ƙuri'a.
Lamarin ya faru ne a yayin da ake gudanar da zaben gwamna...
Jihohi 3 da Ƴan Daba Suka Tarwatsa Masu Zaɓe
Jihohi 3 da Ƴan Daba Suka Tarwatsa Masu Zaɓe
Rahotanni daga sassa daban-daban na Najeriya na cewa ƴan daba sun tarwatsa masu zaɓe a sassan ƙasar.
Kano: Wani hoto ya nuna yadda masu matasa da ake zargin ƴan daba ne sun...
Rashin Fitowar Mutane Zaɓe a Yau, Rashin Cikakken Shiri ne Daga INEC – Atiku...
Rashin Fitowar Mutane Zaɓe a Yau, Rashin Cikakken Shiri ne Daga INEC - Atiku Abubakar
Dan takarar shugabancin Najeriya na jam'iyyar PDP a zaɓen da ya gabata Atiku Abubakar ya ɗora alhakin ƙarancin fitowar jama'a rumfunan zaɓen gwamna kan hukumar...
Na Zabi Ci gaba – Matar Gwamna Zulum
Na Zabi Ci gaba - Matar Gwamna Zulum
Uwargidan gwamnan jihar borno, habiba babagana umara zulum ta zabi mijinta a karo na Biyu a maiduguri a mazabar shariff tijjani lungun kanurai a Bolori.
In da ta bayyana ra'ayinta na yin APC...
APC ta Mayarwa Jam’iyyar LP Martani Kan Nasarar Tinubu
APC ta Mayarwa Jam'iyyar LP Martani Kan Nasarar Tinubu
Jam'iyyar APC ta zargi Peter Obi da yunkurin bin hanyoyin da su ka kaucewa doka don kwatar kujerar Tinubu a matsayin zababben shugaban kasa.
Peter Obi ya yi wani rubutu a shafinsa...
An Samu Rahoton Sayen ƙuri’a a Kano
An Samu Rahoton Sayen ƙuri'a a Kano
Rahotonni daga jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya na cewa an ga wasu da ake zargin wakilan wasu jam'iyyun siyasa ne na raba atamfa da yaduka har ma da kuɗi.
Hotuna da...