Home SIYASA Page 27

SIYASA

Ba Zan Mayar da Wani Yanki na Nijeriya Saniyar Ware ba – Tinubu

0
Ba Zan Mayar da Wani Yanki na Nijeriya Saniyar Ware ba – Tinubu   Ya jinjinawa Wike bisa nasarar samar da ababen more rayuwa, goyon bayan siyasa Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi alƙawarin yi wa ƙasa ayyukan ci...

Shugaba Buhari ya Tsawaita Wa’adin Babban Kwanturolan Hukumar Kula da Shigi da Fice

0
Shugaba Buhari ya Tsawaita Wa'adin Babban Kwanturolan Hukumar Kula da Shigi da Fice   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tsawaita wa'adin babban kwanturolan hukumar kula da shigi da fice ta ƙasar, Isah Jere Idris har zuwa ranar 29 ga watan Mayu...

Karo na Biyu: Shugaba Buhari ya ɗage Kidayar 2023

0
Karo na Biyu: Shugaba Buhari ya ɗage Kidayar 2023 A karo na biyu, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ɗage kidayar 2023 da aka shirya gudanarwa a Najeriya. Ya ɗauki wannan matakin ne bayan ganawa da shugaban NPC na ƙasa, Nasir Isa-Kwarra,...

Kada ‘Yan Najeriya su ɗora wa Gwamnatin Buhari Laifin Rashin Kubutar da Sauran ‘Yan...

0
Kada 'Yan Najeriya su ɗora wa Gwamnatin Buhari Laifin Rashin Kubutar da Sauran 'Yan Matan Chibok - Fadar Shugaban ƙasa   Fadar shugaban ƙasar Najeriya ta ce kada ƴan Najeriya su ɗora wa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari laifin rashin kubutar da...

Shugaba Buhari ya Halarci Faretin Kaddamar da Sabbin Launuka na Rundunonin Sojan Najeriya

0
Shugaba Buhari ya Halarci Faretin Kaddamar da Sabbin Launuka na Rundunonin Sojan Najeriya   Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci faretin kaddamar da sabbin launuka na rundunonin sojan Najeriya na 2023. An gudanar da bikin kaddamarwan ne a dandalin Eagle da ke Abuja...

Yawan Yin Taron ƙolin ƙasashen Yankin Tekun Guinea Zai Taimaka Wajen Samar da Zaman...

0
Yawan Yin Taron ƙolin ƙasashen Yankin Tekun Guinea Zai Taimaka Wajen Samar da Zaman Lafiya - Buhari   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yawan yin taron ƙolin ƙasashen yankin tekun Guinea zai taimaka wajen samar da zaman lafiya da inganta...

Jam’iyyar APC ta Rushe Kwamitin Neman Zaɓen Shugaban ƙasa na 2023

0
Jam'iyyar APC ta Rushe Kwamitin Neman Zaɓen Shugaban ƙasa na 2023   Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta rushe kwamitin da ta kafa a bara na yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa a zaɓen 2023. Cikin wata sanarwa da ya fitar a...

Patience Jonathan ce ta Taimakawa Wike ya Zama Gwamnan Ribas – Dino Melaye

0
Patience Jonathan ce ta Taimakawa Wike ya Zama Gwamnan Ribas - Dino Melaye   Dino Melaye, dan takarar gwamnan PDP a zaben gwamnan jihar Kogi mai zuwa ya sake caccakar Gwamna Nyesom Wike. Melaye ya yi zargin cewa tsohuwar matar shugaban kasa...

Fintiri ya Karɓi Shaidar Cin Zaɓe

0
Fintiri ya Karɓi Shaidar Cin Zaɓe   Zaɓaɓɓen gwamnan jihar Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri da mataimakiyarsa Farfesa Kaletapwa Farauta sun karɓi takardun shaidar cin zaɓensu a shalkwatar hukumar zaɓen ƙasar da ke Abuja. Hukumar zaɓen ƙasar ta ba su takardun shaidar cin...

Shugaba Buhari ya Dawo Najeriya Bayan Gudanar da Umara a Saudiyya

0
Shugaba Buhari ya Dawo Najeriya Bayan Gudanar da Umara a Saudiyya   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya koma ƙasar bayan ziyarar kwanaki takwas a Saudiyya, inda ya gudanar da ibadar Umara. Kamfanin dillancin labaran ƙasar NAN ya ruwaito cewa a lokacin da...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta