Home SIYASA Page 28

SIYASA

Doguwa/Tudun Wada: Hukumar INEC ta Bai wa Alhassan Doguwa Shaidar Sake Cin Zaɓe a...

0
Doguwa/Tudun Wada: Hukumar INEC ta Bai wa Alhassan Doguwa Shaidar Sake Cin Zaɓe a Matsayin ɗan Majalisar Wakilai   Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya ta bai wa Hon. Alhassan Ado Doguwa shaidar sake cin zaɓe a matsayin ɗan majalisar...

Aliyu Magatakarda Wamakko ya Lashe Zaɓen Sanatan Sokoto ta Arewa

0
Aliyu Magatakarda Wamakko ya Lashe Zaɓen Sanatan Sokoto ta Arewa   Tsohon gwamnan Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya lashe zaɓen sanatan Sokoto ta Arewa, a zaɓen cike giɓi da aka gudanar jiya a wasu sassa na Najeriya. Magatakarda ya samu nasara...

Hukumar INEC ta Dakatar da Tattara Sakamakon Zaɓen Gwamna a Jihar Adamawa

0
Hukumar INEC ta Dakatar da Tattara Sakamakon Zaɓen Gwamna a Jihar Adamawa Hukumar zaɓen Najeriya mai zaman kanta INEC ta ce ta ayyana dakatar da tattara sakamakon zaɓen gwamna a jihar Adamawa Cikin wata sanarwa da babban jami'inta Barista Festus Okoye...

Gwamna Ortom ya Bukaci Gwamnatin Tarayya da ta Dage Yin Kidaya

0
Gwamna Ortom ya Bukaci Gwamnatin Tarayya da ta Dage Yin Kidaya   Gwamnan Jihar Benue Samuel Ortom, ya bukaci gwamnatin tarayya ta dakatar da aikin kidaya da ta shirya gudanarwa a wata mai kamawa. Ortom ya ce akwai bukatar a samar da...

Jerin Jiga-Jigan Ƴan Majalisa da ke Neman Shugabancin Majalisar Dattawa

0
Jerin Jiga-Jigan Ƴan Majalisa da ke Neman Shugabancin Majalisar Dattawa   Ƴan majalisar dattawa da dama sun shiga cikin jerin masu neman shugabancin majlisar dattawa ta 10. Tun kafin a rantsar da sabuwar majalisar dattawan ta 10, ƴan majalisu sun fito fili...

Atiku ya Gaza Cika Sharuɗɗan Cin Zaɓe – INEC

0
Atiku ya Gaza Cika Sharuɗɗan Cin Zaɓe - INEC   Hukumar zaɓe Mai Zaman Kanta a Najeriya INEC ta ce ɗan takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya gaza cika sharuɗɗan da tsarin mulkin ƙasar ya gindaya kafin...

ɓatan Kuɗin Man Fetur: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Ministar Kuɗi

0
ɓatan Kuɗin Man Fetur: Majalisar Wakilai ta Gayyaci Ministar Kuɗi   Kwamitin majalisar wakilan Najeriya da ke bincike kan zargin ɓatan kuɗin man fetur ya gayyaci ministar kudin ƙasar Zainab Shamsuna Ahmed, da Sakataren gwamnatin tarraya Boss Mustapha, da kuma ministan...

Gwamnoni da Suka Gaza cin Zaben Sanata: Mai Zabe Shine Sarki – Buhari

0
Gwamnoni da Suka Gaza cin Zaben Sanata: Mai Zabe Shine Sarki - Buhari Biyo bayan sakamakon manyan zabukan 2023, Shugaba Buhari ya tabbatar da cewa lallai mai zabe shine sarki. Shugaban na Najeriya ya ambaci yadda wasu gwamnoni suka gaza cin...

Masana sun yi Tsokaci Kan Ganawar da ‘Yan Majalisar Wakilan Jam’iyyun Adawa Suka yi...

0
Masana sun yi Tsokaci Kan Ganawar da 'Yan Majalisar Wakilan Jam’iyyun Adawa Suka yi a Najeriya Masu sharhi kan harkokin siyasa a Najeriya na ci gaba da tsokaci a kan ganawar da ‘yan majalisar wakilan da suka fito daga bangaren...

Jam’iyyar NNPP ta Nada Sabon Shugaban Rikon Kwarya

0
Jam'iyyar NNPP ta Nada Sabon Shugaban Rikon Kwarya NNPP mai alamar kwandon kayan marmari ta nada sabon shugaban rikon kwarya a Najeriya. Alhaji Abba Kawu-Ali aka zaba ya canji Farfesa Rufai Ahmed Alkali da ya sauka daga kujerar. Alkali ya tafi ne...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta