Gwamna Buni ya ɗage Haramcin Hawa Babura a Yankunan Jihar Yobe Bayan Shekara 11
Gwamna Buni ya ɗage Haramcin Hawa Babura a Yankunan Jihar Yobe Bayan Shekara 11
Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe, ya sanar da ɗage haramcin amfani da babura a faɗin ƙananan hukumomi bakwai na jihar.
Wannan na kunshe ne cikin...
Zaɓen Gwamnoni: ɓata Garin ‘Yan Siyasa na Shirin Shigo da ‘Yan Daba Kano –...
Zaɓen Gwamnoni: ɓata Garin 'Yan Siyasa na Shirin Shigo da 'Yan Daba Kano - Rundunar 'Yan Sandan Jihar
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta fallasa wani shiri da wasu ɓata garin ƴan shiyasa ke shiryawa a jihar.
Rundunar ƴan sandan ta...
Atiku Abubakar ya Jagoranci Zanga-Zangar PDP a Abuja
Atiku Abubakar ya Jagoranci Zanga-Zangar PDP a Abuja
Ɗan takarar shugaban Najeriya ƙarƙashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya jagoranci wata zanga-zangar lumana da jam'iyyarsa ta shirya a Abuja domin nuna adawa da sakamakon zaɓen shugaban ƙasar na 2023.
Shugaban jam'iyyar na...
Jam’iyyar PDP na Gudanar da Zanga-Zanga a Ofishin INEC da ke Abuja
Jam'iyyar PDP na Gudanar da Zanga-Zanga a Ofishin INEC da ke Abuja
Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya na gudanar da wata zanga-zanga a shalkwatar hukumar zaɓen ƙasar INEC a Abuja babban birnin ƙasar.
Shugaban jam'iyyar na ƙasar Iyorchia Ayu,...
Shugaba Muhammadu Buhari Zai Tafi Qatar
Shugaba Muhammadu Buhari Zai Tafi Qatar
Shugaban Najeriya muhammadu Buhari zai tafi Qatar a yau Asabar, domin halartar taron Majalisar Dinkin Duniya na biyar game da abin da ya shafi kasashe masu ƙarancin ci gaba wanda za a yi a...
Mun Tanadi Lauyoyinmu Tsaf Domin Tunkarar PDP da LP a Kotu – APC
Mun Tanadi Lauyoyinmu Tsaf Domin Tunkarar PDP da LP a Kotu - APC
Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam'iyyar APC ya ce jam'iyyar ta shirya lauyoyinta tsaf waɗanda za su tunkari lauyoyin 'yan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar...
Ba za mu ƙalubalanci Sakamakon Zaɓen Tinubu ba – SDP
Ba za mu ƙalubalanci Sakamakon Zaɓen Tinubu ba - SDP
Jam'iyyar SDP mai adawa a Najeriya ta ce ba za ta kalubalanci sakamakon zaɓen shugaban ƙasa da hukumar zaɓe ta sanar ba wanda ya bai wa Bola Tinubu nasara.
Shugaban jam'iyyar...
Nasarar Tinubu Nufin Allah ne – Aisha Buhari
Nasarar Tinubu Nufin Allah ne – Aisha Buhari
Mai ɗakin shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta kwatanta nasarar Bola Tinubu na jam'iyyar APC a zaɓen shugaban ƙasa da aka kammala da cewa nufi ne na Allah.
Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ya ruwaito...
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Maiduguri
Shugaba Buhari ya Kai Ziyara Maiduguri
Shugaba Muhammadu Buhari na wata ziyara ta kwana ɗaya a Maiduguri, babban birnin jihar Borno.
Buhari ya isa Maiduguri ne da misalin karfe 11 na safe, inda yake tare da rakiyar manyan jami'an gwamnati.
Shugaban ya...
Kungiyar Afenifere ta yi Alla-Wadai da Zaɓen Tinubu
Kungiyar Afenifere ta yi Alla-Wadai da Zaɓen Tinubu
Pa Ayo Adebanjo, shugaban kungiyar Yarabawa ta Afenifere, ya mayar da martani kan ayyana ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaɓen shugaban ƙasa.
Yayin...