El-Rufai Nuna Rashin Jin Daɗinsa Bisa Ƙaranci Masu Kaɗa Ƙuri’u a Kaduna
El-Rufai Nuna Rashin Jin Daɗinsa Bisa Ƙaranci Masu Kaɗa Ƙuri'u a Kaduna
Kamar Sauran Gwamnoni , El-Rufai Ya Isa Mazaɓar Sa Domin Kada Kuri'a, Amma Ya Haɗu da Abin Ban Al'ajabi.
El-Rufai Bai tsammanin Ganin Adadin Masu Kaɗa Ƙuri'u Ya kasance...
Bata Gari Sun Kai Hari Rumfar Zabe, Sun Kona Akwatunan Zabe
Bata Gari Sun Kai Hari Rumfar Zabe, Sun Kona Akwatunan Zabe
Jihar Legas - Wasu yan daba dauke da bindigu sun kai hari rumfunan zabe a Oshodi da Itire a Legas, inda suka kona akwatunan zabe.
Daily Trust ta rahoto cewa...
Sakamako: Tinubu ya Samu Kuri’u Mafi Rinjaye a Mazabarsa
Sakamako: Tinubu ya Samu Kuri'u Mafi Rinjaye a Mazabarsa
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmad Tinubu ya lashe zabe a rumfar da ya kada kuri'a a Legas.
An ruwaito cewa, Tinubu ya dirke abokin hamayyarsa a jam'iyyar...
Muna Sane da ƙalubalen da Ake Fuskanta a Wasu Yankuna – Shugaban INEC
Muna Sane da ƙalubalen da Ake Fuskanta a Wasu Yankuna - Shugaban INEC
Shugaban hukumar zaɓen Najeriya (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu ya ce hukumar na lura tare da sanya ido game da yadda zaɓe ke gudana a faɗin ƙasar.
Ya ce...
Shugaban Jam’iyyar PDP na Abuja ya Rasu
Shugaban Jam'iyyar PDP na Abuja ya Rasu
Shugaban jam'iyyar PDP na babban birnin tarayya Abuja ya rasu a wani haɗarin mota.
Sunday Zakka wanda yake cikin motarsa Peugeot ƙirar 406 ya yi haɗarin ne tare da mai gadinsa da matuƙinsa, kuma...
Bayan Kammala Kaɗa Kuri’a: An Fara Kirga Kuri’u a Abuja
Bayan Kammala Kaɗa Kuri'a: An Fara Kirga Kuri'u a Abuja
Bayan kammala kaɗa kuri'a a rumfar zaɓe ta Gana street da ke uunguwar Maitaiama a Abuja, babban birnin Najeriya, tuni aka fara kirga kuri'u.
Wakilkin BBC Ibrahim Isa wanda ya halarci...
Wike ya Kasa Kaɗa ƙuri’arsa
Wike ya Kasa Kaɗa ƙuri'arsa
Gwamnan Jihar Rivers Nyesom Wike ya gaza kaɗa ƙuri'arsa saboda kalubalen na'urar Bvas mai tantance masu kaɗa ƙuri'a.
Masu aikin zaɓen daga INEC sun shawarce shi da ya koma gida daga baya sai ya je ya...
Mazaɓu a Legas Sun Fusata Kan Rashin Kai Masu Kayan zaɓe
Mazaɓu a Legas Sun Fusata Kan Rashin Kai Masu Kayan zaɓe
Yayin da ake ƙoƙarin rufe shiga layin zaɓe ga masu zaɓe a wasu sassan Najeriya, wasu mazaɓu na kukan ba a kai musu kayan zaɓen ba.
Mazaɓar Amuwo Odofin da...
‘Yan Ta’adda Sun Kashe Shugaban Jam’iyyar APGA na Gunduma a Jihar Ebonyi
'Yan Ta'adda Sun Kashe Shugaban Jam'iyyar APGA na Gunduma a Jihar Ebonyi
Kwana kaɗan kafin zabe, yan ta'adda sun kashe shugaban APGA na gunduma a jihar Ebonyi, kudu maso gabashin Najeriya.
Wani ɗan uwan mamacin ya ce lamarin da ɗaga hankali...
Sheikh Dahiru Bauchi ya Bayyana Goyan Bayansa ga Atiku Abubakar
Sheikh Dahiru Bauchi ya Bayyana Goyan Bayansa ga Atiku Abubakar
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, shugaban darikar Tijjaniya ya ce, dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar zai zaba a zaben ranar Asabar.
Fitaccen malamin ya bayyana goyon bayan Atiku ne...