Rikici Tsakanin APC da NNPP: Rundunar ‘Yan Sanda ta Soke Gangamin Kamfen a Kano
Rikici Tsakanin APC da NNPP: Rundunar 'Yan Sanda ta Soke Gangamin Kamfen a Kano
Rikici ya kaure tsakanin magoya bayan jam'iyyar APC mai mulki da na New Nigeria Peoples Congress, NNPP.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta soke duk wani gangamin...
2023: Yau ce Ranar Karshe ta Yakin Neman Zaɓen Shugaban ƙasa a Najeriya
2023: Yau ce Ranar Karshe ta Yakin Neman Zaɓen Shugaban ƙasa a Najeriya
A yau Alhamis ake kawo karshen gangamin yakin neman zaben shugaban kasa da za a gudanar a ranar Asabar a Najeriya.
Mutane uku ne cikin 'yan takara 18...
Bayan Harbe Shi: An ƙona Gawar ɗan Takarar Sanata na Jam’iyyar Labour a Enugu
Bayan Harbe Shi: An ƙona Gawar ɗan Takarar Sanata na Jam'iyyar Labour a Enugu
Wasu mahara sun kashe wani ɗan takarar kujerar Sanata tare da ƙona gawarsa a jiya Laraba lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa yakin neman zaɓe...
Buhari ya Buƙaci Dukkan ‘Yan Takara da su Mutunta ‘Yancin Masu Zaɓe da Kuma...
Buhari ya Buƙaci Dukkan 'Yan Takara da su Mutunta 'Yancin Masu Zaɓe da Kuma Karɓar Sakamakon Zaɓe da Hukumar Zaɓe za ta Sanar
Shugaba Muhammadu Buhari ya buƙaci dukkan 'yan takarar kujeru daban-daban a babban zaɓen ƙasar da ke tafe...
Wasu ‘Yan Siyasa na Shirin Sayen Kuri’a a Zaɓen da ke Tafe – Shugaban...
Wasu 'Yan Siyasa na Shirin Sayen Kuri'a a Zaɓen da ke Tafe - Shugaban EFCC
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa a Najeriya, Abdulrasheed Bawa, ya ce 'yan siyasa na rike da sama da N500bn na tsofaffin kuɗi...
Ba ni ne ɗan Takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a NNPP ba – Shekarau
Ba ni ne ɗan Takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a NNPP ba - Shekarau
Ga alama an shiga ruɗani game da takarar sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar NNPP kasancewar bayanai na nuna cewar har yanzu sunan Sanatar Malam Ibrahim...
Joe Biden ya Ziyarci Ukraine
Joe Biden ya Ziyarci Ukraine
Shugaban Amurka, Joe Biden na wata ziyara a Kyiv – wanda shi ne ziyararsa ta farko tun bayan da Rasha ta mamayi Ukraine kusan shekara ɗaya da ta wuce.
A jawabinsa, Biden ya yaba wa Ukraine...
Sojojin Ukraine na Samun Galaba Kan Dakarun Rasha – Zelensky
Sojojin Ukraine na Samun Galaba Kan Dakarun Rasha - Zelensky
Shugaban Volodymyr Zelensky na Ukraine ya ce sojojinsa na samnu galaba wajen nakasa sojojin Rasha da ke kai hari garin Vuhledar da ke Donbas a gabashin kasar.
Ya bayyana yanayin a...
Allah ya yi wa Ɗan Takarar Majalisar Wakilai na NNPP a Kano Rasuwa
Allah ya yi wa Ɗan Takarar Majalisar Wakilai na NNPP a Kano Rasuwa
Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai a karkashin jam'iyyar NNPP a mazaɓar Wudil da Garko a jihar Kano, Kamilu Ado Isa ya rasu.
Ya rasu ne a jiya Lahadi...
2023: Masu sa ido Kan Zaɓe Daga ƙasashen Renon Ingila Sun iso Najeriya
2023: Masu sa ido Kan Zaɓe Daga ƙasashen Renon Ingila Sun iso Najeriya
Masu sa ido a zaɓe daga ƙasashen renon ingila sun iso Abuja, babban birnin Najeriya, gabanin babban zaɓen ƙasar na shugaban ƙasa da kuma 'yan majalisar tarayya...