Sauya Naira: APC ta Goyi Bayan Gwamnoni, ta Bukaci Buhari ya Mutunta Doka
Sauya Naira: APC ta Goyi Bayan Gwamnoni, ta Bukaci Buhari ya Mutunta Doka
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta sake kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya tsoma baki cikin manufofin tsuke bakin aljihu da ke kawo wa mutane...
Sauya Fasalin Kuɗin ba abu Bane Mai Kyau Duba da Yadda ya Jefa ƴan...
Sauya Fasalin Kuɗin ba abu Bane Mai Kyau Duba da Yadda ya Jefa ƴan Najeriya Cikin Wahala - Kwankwaso
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP, yace yanzu dukkanin masu takara sun koma talakawa.
Rabiu Musa Kwankwaso yace sauya fasalin takardun...
Shugaba Buhari ya Nemi Hadaddiyar Daular Larabawa(UAE) ta ‘Dage Dokar Hana Bai wa ‘Yan...
Shugaba Buhari ya Nemi Hadaddiyar Daular Larabawa(UAE) ta 'Dage Dokar Hana Bai wa 'Yan Najeria Biza
Shugaba Muhammadu Buhari ya sa baki a dambarwar diflomasiyya da ke tsakanin Najeriya da Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE), wadda ta kai ga kasar ta...
Juyin Mulki: Hukumar DSS ta Gayyaci Fani-Kayode
Juyin Mulki: Hukumar DSS ta Gayyaci Fani-Kayode
Hukumar tsaro ta farin kaya ta Najeriya ta gayyaci darektan yada labarai a kafafen intanet na kwamitin yakin neman zabe na shugaban kasa a jam'iyyar APC Femi Fani-Kayode a kan zargin da ya...
Shugaban Kasar Kamaru na Bikin Shekara 90 da Haihuwa
Shugaban Kasar Kamaru na Bikin Shekara 90 da Haihuwa
A yau ne Shugaban Kasar Kamaru Paul Biya, yake bikin cikarsa shekara 90 da haihuwa, a matsayin shugaban kasar da ya fi dadewa a duniya a yanzu.
An haifi shugaban wanda ya...
Shugaba Buhari na kaddamar da sababbin Kayayyakin Aikin Tsaro na ‘Yan Sanda
Shugaba Buhari na kaddamar da sababbin Kayayyakin Aikin Tsaro na 'Yan Sanda
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, na kaddamar da sababbin kayayyakin aikin kwantar da tarzoma na rundunar 'yan sandan kasar a hedikwatarta da ke Abuja a yau din nan.
Kayayyakin sun...
Ba za a yi Zabe a Cibiyoyi 240 ba a Jihohi Biyar na Najeriya...
Ba za a yi Zabe a Cibiyoyi 240 ba a Jihohi Biyar na Najeriya - INEC
Hukumar zabe ta Najeriya ta ce ba za a yi zabe a cibiyoyi kusan 240 ba a jihohi 28 a kasar lokacin zabukan da...
Babu Magoyin Obi da Zai Bar Legas ya Koma Anambra – Reno Omokri
Babu Magoyin Obi da Zai Bar Legas ya Koma Anambra - Reno Omokri
Reno Omokri, tsohon hadimin shugaban kasa kuma daya cikin manyan masu yi wa Atiku Abubakar na PDP kamfen, ya ce babu magoyin Peter Obi, dan takarar LP...
Wike Bai da Abun Taimakawa Tinubu da Shi Don Lashe Zabe – Dakuku Peterside
Wike Bai da Abun Taimakawa Tinubu da Shi Don Lashe Zabe - Dakuku Peterside
Sabanin rade-radin da ke yawo, babban jigon APC a jihar Ribas, Dakuku Peterside, ya ce ba shi da masaniya kan cewa Wike na goyon bayan Tinubu.
Peterside...
Shugaba Buhari ya Kafa Kwamitin Mika Mulkin Najeriya
Shugaba Buhari ya Kafa Kwamitin Mika Mulkin Najeriya
Shugaba Muhammadu Buhari ya kafa kwamitin mika mulki ga duk wanda ya ci zaben 2023 na shugabancin kasa.
Sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya bayyana hakan tare da mambobin kwamitin a takardar da...