Home SIYASA Page 37

SIYASA

Rikici Tsakanin APC da NNPP: Rundunar ‘Yan Sanda ta Soke Gangamin Kamfen a Kano

0
Rikici Tsakanin APC da NNPP: Rundunar 'Yan Sanda ta Soke Gangamin Kamfen a Kano   Rikici ya kaure tsakanin magoya bayan jam'iyyar APC mai mulki da na New Nigeria Peoples Congress, NNPP. Rundunar yan sandan jihar Kano ta soke duk wani gangamin...

2023: Yau ce Ranar Karshe ta Yakin Neman Zaɓen Shugaban ƙasa a Najeriya

0
2023: Yau ce Ranar Karshe ta Yakin Neman Zaɓen Shugaban ƙasa a Najeriya   A yau Alhamis ake kawo karshen gangamin yakin neman zaben shugaban kasa da za a gudanar a ranar Asabar a Najeriya. Mutane uku ne cikin 'yan takara 18...

Bayan Harbe Shi: An ƙona Gawar ɗan Takarar Sanata na Jam’iyyar Labour a Enugu

0
Bayan Harbe Shi: An ƙona Gawar ɗan Takarar Sanata na Jam'iyyar Labour a Enugu   Wasu mahara sun kashe wani ɗan takarar kujerar Sanata tare da ƙona gawarsa a jiya Laraba lokacin da yake kan hanyarsa ta zuwa yakin neman zaɓe...

Buhari ya Buƙaci Dukkan ‘Yan Takara da su Mutunta ‘Yancin Masu Zaɓe da Kuma...

0
Buhari ya Buƙaci Dukkan 'Yan Takara da su Mutunta 'Yancin Masu Zaɓe da Kuma Karɓar Sakamakon Zaɓe da Hukumar Zaɓe za ta Sanar   Shugaba Muhammadu Buhari ya buƙaci dukkan 'yan takarar kujeru daban-daban a babban zaɓen ƙasar da ke tafe...

Wasu ‘Yan Siyasa na Shirin Sayen Kuri’a a Zaɓen da ke Tafe – Shugaban...

0
Wasu 'Yan Siyasa na Shirin Sayen Kuri'a a Zaɓen da ke Tafe - Shugaban EFCC   Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa a Najeriya, Abdulrasheed Bawa, ya ce 'yan siyasa na rike da sama da N500bn na tsofaffin kuɗi...

Ba ni ne ɗan Takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a NNPP ba – Shekarau

0
Ba ni ne ɗan Takarar Sanatan Kano ta Tsakiya a NNPP ba - Shekarau   Ga alama an shiga ruɗani game da takarar sanatan Kano ta tsakiya a jam’iyyar NNPP kasancewar bayanai na nuna cewar har yanzu sunan Sanatar Malam Ibrahim...

Joe Biden ya Ziyarci Ukraine

0
Joe Biden ya Ziyarci Ukraine   Shugaban Amurka, Joe Biden na wata ziyara a Kyiv – wanda shi ne ziyararsa ta farko tun bayan da Rasha ta mamayi Ukraine kusan shekara ɗaya da ta wuce. A jawabinsa, Biden ya yaba wa Ukraine...

Sojojin Ukraine na Samun Galaba Kan Dakarun Rasha – Zelensky

0
Sojojin Ukraine na Samun Galaba Kan Dakarun Rasha - Zelensky   Shugaban Volodymyr Zelensky na Ukraine ya ce sojojinsa na samnu galaba wajen nakasa sojojin Rasha da ke kai hari garin Vuhledar da ke Donbas a gabashin kasar. Ya bayyana yanayin a...

Allah ya yi wa Ɗan Takarar Majalisar Wakilai na NNPP a Kano Rasuwa

0
Allah ya yi wa Ɗan Takarar Majalisar Wakilai na NNPP a Kano  Rasuwa   Ɗan takarar kujerar majalisar wakilai a karkashin jam'iyyar NNPP a mazaɓar Wudil da Garko a jihar Kano, Kamilu Ado Isa ya rasu. Ya rasu ne a jiya Lahadi...

2023: Masu sa ido Kan Zaɓe Daga ƙasashen Renon Ingila Sun iso Najeriya

0
2023: Masu sa ido Kan Zaɓe Daga ƙasashen Renon Ingila Sun iso Najeriya   Masu sa ido a zaɓe daga ƙasashen renon ingila sun iso Abuja, babban birnin Najeriya, gabanin babban zaɓen ƙasar na shugaban ƙasa da kuma 'yan majalisar tarayya...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta