Hukumar INEC ta Sha Alwashin Magance Matsalar Sayen ƙuri’a a Zaɓen Bana
Hukumar INEC ta Sha Alwashin Magance Matsalar Sayen ƙuri'a a Zaɓen Bana
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri'a a zaɓen ƙasar da ke tafe, ta hanyar haɗa hannu da hukummomin da...
Shugaba Buhari Zai Tafi ƙasar Senegal Taron Harkokin Noma
Shugaba Buhari Zai Tafi ƙasar Senegal Taron Harkokin Noma
Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari zai tafi ƙasar Senegal ranar Talata domin halartar taron ƙasa da ƙasa kan harkokin noma karo na biyu da za a gudanar a birnin Dakar.
Wannan na ƙunshe...
APC Reshen Zamfara ta Musanta Rahoton Dake Cewa Manyan Hadiman Gwamna Matawalle Sun Sauya...
APC Reshen Zamfara ta Musanta Rahoton Dake Cewa Manyan Hadiman Gwamna Matawalle Sun Sauya Sheka Zuwa PDP
Jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara ta karyata rahoton da ke cewa manyan hadiman Matawalle ne suka koma PDP.
A wata sanarwa da PDP ta...
APC da PDP Sun Kunyata Kasar Nan – Kwankwaso
APC da PDP Sun Kunyata Kasar Nan - Kwankwaso
Tsohon gwamnan Kano, Injiniya Rabiu Kwankwaso ya kara caccakar APC da PDP kan mulkin Najeriya tsawon shekaru 24.
Kwankwaso, mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP ya fara kamfe gadan-gadan a...
Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar ADC ya Kamu da Cutar Corona
Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam'iyyar ADC ya Kamu da Cutar Corona
Mai neman zama shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Dumebi Kachikwu, ya kamu da cutar Corona .
A wata sanarwa da ya fitar ranar Jumu'a, Kachikwu ya bayyana cewa ya...
Bayan Tube Rawanin Basarake: Kotu ta Umarci Majalisar Sarakunan Gargajiya da su Hanzarta Fara...
Bayan Tube Rawanin Basarake: Kotu ta Umarci Majalisar Sarakunan Gargajiya da su Hanzarta Fara Bin Tsarin Samar da Wani Sarkin
Kotun koli ta Najeriya, ta tube rawanin babban basarake Edidem Ekpo Okon Abasi Otu V wanda shi ne Obong na...
Jam’iyyar LP ta Kori Shugaban Jam’iyyarta na Jihar Bayelsa
Jam'iyyar LP ta Kori Shugaban Jam'iyyarta na Jihar Bayelsa
An cire shugaban jam'iyyar Labour na jihar Bayelsa, Eneyi Zidougha, daga ofishinsa a ranar Alhamis, 12 ga watan Janairu.
Majiyoyi kwararara sun bayyana cewa an cire Zidougha ne ta hanyar kada kuri'ar...
Gwamna Adeleke ya Yabawa Shugaba Buhari Kan Dokar Zabe ta Shekarar 2022
Gwamna Adeleke ya Yabawa Shugaba Buhari Kan Dokar Zabe ta Shekarar 2022
Ademola Adeleke ya samu damar ganawa da Shugaban Najeriya a haduwarsu ta farko a Aso Rock.
Sabon Gwamnan na jihar Osun ya ce tun ba yau ba yake hankoron...
Shugaba Buhari ya yi Sabon Nadi a Hukumar Tattara Haraji na Tarayya
Shugaba Buhari ya yi Sabon Nadi a Hukumar Tattara Haraji na Tarayya
Shugaba Muhammadu Buhari yana son ganin komai ya daidaita a kasar kafin ya karewar wa'adinsa a watan Mayu.
Ana makonni kadan kafin babban zaben shekarar 2023, Buhari ya yi...
Dalilin da Yasa Jam’iyyar PDP ta Kori Dan Takarar da ya Nemi Tikitin Gwamna...
Dalilin da Yasa Jam'iyyar PDP ta Kori Dan Takarar da ya Nemi Tikitin Gwamna a Zamfara
Jam'iyar PDP mai adawa ta fatattaki dan takarar da ya nemi tikitin gwamna a jihar Zamfara, Ibrahim Shehu Bakauye.
A wata takarda da jam'iyyar ta...