Home SIYASA Page 41

SIYASA

Ayodele Fayose ya Karbi Bakuncin Kashim Shettima

0
Ayodele Fayose ya Karbi Bakuncin Kashim Shettima   Tsohon Gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya karbi bakuncin Kashim Shettima da mutanensa. ‘Dan takaran na mataimakin shugaban kasa a APC ya ziyarci jigon ‘yan adawar a gidansa da ke Abuja. Ana tunanin Sanata Shettima...

Buhari Zai Ziyarci Kano Don Kaddamar da Muhimman Ayyukan da Ganduje Yayi

0
Buhari Zai Ziyarci Kano Don Kaddamar da Muhimman Ayyukan da Ganduje Yayi   Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci jihar Kano a mako mai zuwa na tsawon kwanaki biyu kamar yadda kwamshinan yada labaran jihar ya sanar. Buhari wanda zai je Kano...

Ganduje ya Biya Bashin N18bn da Kwankwaso ya Bari na Kudin Makarantar Dalibai

0
Ganduje ya Biya Bashin N18bn da Kwankwaso ya Bari na Kudin Makarantar Dalibai   Ganduje ya biyan Naira bilyan 18 cikin bashin kudin makarantar daliban jihar masu karatu a kasar waje. Gwamnatin yace tace Kwankwaso ya danawa Ganduje tarko saboda tarin basussukan...

Amsar da Kwankwaso ya Bayar Kan Ko Zai Amince da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa...

0
Amsar da Kwankwaso ya Bayar Kan Ko Zai Amince da Sakamakon Zaben Shugaban Kasa Mai Zuwa Idan Bai Samu Nasara ba?   Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP yace amincewa da shan kaye a zabe ba sabon abu bane a...

Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan Boko-Haram da ISWAP

0
Sojojin Najeriya Sun Kashe Mayakan Boko-Haram da ISWAP   Rundunar sojin Najeriya ta ce sojojinta sun samu nasarar hallaka mayakan Boko Haram da ISWAP da dama a ranar Litinin, bayan daƙile wani yunkurin kwantan-ɓauna da suka so yi wa sojojin a...

Dalilin da Yasa Sarkin Dutse ya Marawa Tinubu Baya

0
Dalilin da Yasa Sarkin Dutse ya Marawa Tinubu Baya   Sarkin ya marawa Tinubu baya ne sabida yace yana da hali mai kyau, kamar yadda abokinsa ya fada masa. Sarkin ya marawa Tinubu baya ne sabida shi mai neman na kansa ne...

Tinubu ba Musulmin Gaskiya Bane, na Bogi ne – Dele Momodu

0
Tinubu ba Musulmin Gaskiya Bane, na Bogi ne - Dele Momodu   Ana cigaba da musayar yawu tsakanin kwamitocin kamfen manyan jam'iyyun siyasan Najeriya biyu. Yayinda Jam'iyyar APC tayi kira ga hukumomin tsaro su damke Atiku kan rashawa, PDP ta ce a...

Gwamnatin Katsina Za ta Ware Rabin Biliyan Don Tarban Buhari

0
Gwamnatin Katsina Za ta Ware Rabin Biliyan Don Tarban Buhari   Takarda ta bayyana yadda gwamnatin Katsina ke shirin kashe rabin biliyan don tarban Buhari. Bincike ya nuna cewa wannan kudin na tara jama'a su tarbi shugaban kasa ne kawai ranar Alhamis. Mabiya...

Idan Na ci Zabe Zan Ruɓanya Nasarorin da na Samu Lokacin da na yi...

0
Idan Na ci Zabe Zan Ruɓanya Nasarorin da na Samu Lokacin da na yi Gwamnan Kano - Kwankwaso     Dan takarar shugaban kasa a inuwar NNPP mai kayan dadi ya ce Najeriya na fama da babban kalubale a bangaren ilimi. Tsohon gwamnan...

Na yi Iya Koƙarina ga ‘Yan Najeriya – Shugaba Buhari

0
Na yi Iya Koƙarina ga 'Yan Najeriya - Shugaba Buhari   Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ya mulki Najeriya da iyaƙar ƙokarinsa, inda ya ce bai ba wa 'yan ƙasar kunya ba. Shugaban wanda yaje jihar Bauchi a cigaba da ƴaƙin neman...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta