Home SIYASA Page 42

SIYASA

Hukumar INEC ta Sha Alwashin Magance Matsalar Sayen ƙuri’a a Zaɓen Bana

0
Hukumar INEC ta Sha Alwashin Magance Matsalar Sayen ƙuri'a a Zaɓen Bana   Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sha alwashin magance matsalar sayen ƙuri'a a zaɓen ƙasar da ke tafe, ta hanyar haɗa hannu da hukummomin da...

Shugaba Buhari Zai Tafi ƙasar Senegal Taron Harkokin Noma

0
Shugaba Buhari Zai Tafi ƙasar Senegal Taron Harkokin Noma   Shugaban Najeriya Muhammdu Buhari zai tafi ƙasar Senegal ranar Talata domin halartar taron ƙasa da ƙasa kan harkokin noma karo na biyu da za a gudanar a birnin Dakar. Wannan na ƙunshe...

APC Reshen Zamfara ta Musanta Rahoton Dake Cewa Manyan Hadiman Gwamna Matawalle Sun Sauya...

0
APC Reshen Zamfara ta Musanta Rahoton Dake Cewa Manyan Hadiman Gwamna Matawalle Sun Sauya Sheka Zuwa PDP   Jam'iyyar APC reshen jihar Zamfara ta karyata rahoton da ke cewa manyan hadiman Matawalle ne suka koma PDP. A wata sanarwa da PDP ta...

APC da PDP Sun Kunyata Kasar Nan – Kwankwaso

0
APC da PDP Sun Kunyata Kasar Nan - Kwankwaso     Tsohon gwamnan Kano, Injiniya Rabiu Kwankwaso ya kara caccakar APC da PDP kan mulkin Najeriya tsawon shekaru 24. Kwankwaso, mai neman zama shugaban kasa a inuwar NNPP ya fara kamfe gadan-gadan a...

Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar ADC ya Kamu da Cutar Corona

0
Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam'iyyar ADC ya Kamu da Cutar Corona   Mai neman zama shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Dumebi Kachikwu, ya kamu da cutar Corona . A wata sanarwa da ya fitar ranar Jumu'a, Kachikwu ya bayyana cewa ya...

Bayan Tube Rawanin Basarake: Kotu ta Umarci Majalisar Sarakunan Gargajiya da su Hanzarta Fara...

0
Bayan Tube Rawanin Basarake: Kotu ta Umarci Majalisar Sarakunan Gargajiya da su Hanzarta Fara Bin Tsarin Samar da Wani Sarkin   Kotun koli ta Najeriya, ta tube rawanin babban basarake Edidem Ekpo Okon Abasi Otu V wanda shi ne Obong na...

Jam’iyyar LP ta Kori Shugaban Jam’iyyarta na Jihar Bayelsa

0
Jam'iyyar LP ta Kori Shugaban Jam'iyyarta na Jihar Bayelsa   An cire shugaban jam'iyyar Labour na jihar Bayelsa, Eneyi Zidougha, daga ofishinsa a ranar Alhamis, 12 ga watan Janairu. Majiyoyi kwararara sun bayyana cewa an cire Zidougha ne ta hanyar kada kuri'ar...

Gwamna Adeleke ya Yabawa Shugaba Buhari Kan Dokar Zabe ta Shekarar 2022

0
Gwamna Adeleke ya Yabawa Shugaba Buhari Kan Dokar Zabe ta Shekarar 2022   Ademola Adeleke ya samu damar ganawa da Shugaban Najeriya a haduwarsu ta farko a Aso Rock. Sabon Gwamnan na jihar Osun ya ce tun ba yau ba yake hankoron...

Shugaba Buhari ya yi Sabon Nadi a Hukumar Tattara Haraji na Tarayya

0
Shugaba Buhari ya yi Sabon Nadi a Hukumar Tattara Haraji na Tarayya   Shugaba Muhammadu Buhari yana son ganin komai ya daidaita a kasar kafin ya karewar wa'adinsa a watan Mayu. Ana makonni kadan kafin babban zaben shekarar 2023, Buhari ya yi...

Dalilin da Yasa Jam’iyyar PDP ta Kori Dan Takarar da ya Nemi Tikitin Gwamna...

0
Dalilin da Yasa Jam'iyyar PDP ta Kori Dan Takarar da ya Nemi Tikitin Gwamna a Zamfara   Jam'iyar PDP mai adawa ta fatattaki dan takarar da ya nemi tikitin gwamna a jihar Zamfara, Ibrahim Shehu Bakauye. A wata takarda da jam'iyyar ta...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta