Dole ne mu Gina Kwarin Gwiwa Mai Karfi Game da Kasarmu – Shugaba Buhari...
Dole ne mu Gina Kwarin Gwiwa Mai Karfi Game da Kasarmu - Shugaba Buhari ga 'Yan Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce akwai wadanda burinsu kawai su ga an wargaza Najeriya.
Buhari ya ce akwai bukatar ‘yan kasar nan su...
Yadda Jam’iyyar PDP ta Samu Goyan Bayan Manoma Daga Jihohin Arewa 7
Yadda Jam'iyyar PDP ta Samu Goyan Bayan Manoma Daga Jihohin Arewa 7
Kungiyoyin manoma na bangaren Arewa maso yammacin kasar nan sun yi zama da Dr. Baraka Sani.
Tsohuwar kwamishinar nomar ta Kano ta na cikin kwamitin yakin neman zaben Atiku...
Gwamnati na Zata Gina Dakunan Karatu 500,000 ga Yara Kanana Marasa Galihi – Rabiu...
Gwamnati na Zata Gina Dakunan Karatu 500,000 ga Yara Kanana Marasa Galihi - Rabiu Kwankwaso
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya sha alwashin raba kananan yara miliyan 20m da Titunan Najeriya.
Kwankwaso, mai neman zama shugaban kasa a inuwar...
‘Yan G5 Sun Karkata Kan ‘Yan Takara 2 a Zaben 2023
'Yan G5 Sun Karkata Kan 'Yan Takara 2 a Zaben 2023
Gwamnoni 5 da suka yi fito-na-fito da Atiku Abubakar a PDP za su goyi bayan wani ‘dan takara dabam.
Ana tunani ‘Yan G5 za su fadawa magoya bayansu su zabi...
Gwamna Umahi ya Bada Umarnin Kama ‘Dan Takara da Shugaban Jam’iyyarsa Kan Kashe Mutane
Gwamna Umahi ya Bada Umarnin Kama 'Dan Takara da Shugaban Jam'iyyarsa Kan Kashe Mutane
David Umahi ya ziyarci Ekoli Edda a karamar hukumar Afikpo bayan kisa da kone-konen da aka yi.
Gwamnan Ebonyi ya bada umarnin gaggawa cewa a damke shugaban...
Ministan Kwadago, Ngige ya yi Alkawarin Kara Albashin Ma’aikata a 2023
Ministan Kwadago, Ngige ya yi Alkawarin Kara Albashin Ma'aikata a 2023
Chris Ngige ya yi zama da Mai girma Muhammadu Buhari a Aso Rock a kan abin da ya shafi albashi.
Ministan kwadago da samar da aikin yi na kasa ya...
Zaben 2023 Zai ba ’Yan Najeriya Cikakkiyar Damar Kawo Karshen Masu ci da Addini...
Zaben 2023 Zai ba ’Yan Najeriya Cikakkiyar Damar Kawo Karshen Masu ci da Addini - El-Rufai
Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i, ya ce akwai bukatar a fara hukunta ’yan siyasar da ke amfani da addini a wajen yakin neman zabe.
Ya...
Kalaman Yaudara da Rashin Hankali Daga Bakin Mayaudari Kuma Sha-Sha-Sha – Fani-Kayode ga Shekarau
Kalaman Yaudara da Rashin Hankali Daga Bakin Mayaudari Kuma Sha-Sha-Sha - Fani-Kayode ga Shekarau
Diraktan kafafen ra'ayi da sada zumunta na kwamitin yakin neman zaben jam'iyyar All Progressives Congress APC, Femi Fani-Kayode ya yi dirar Mikiya kan tsohon gwamnan Kano,...
INEC da NBC da Masu Ruwa da Tsaki Sun yi Taro a Kan Lamarin...
INEC da NBC da Masu Ruwa da Tsaki Sun yi Taro a Kan Lamarin Zaben 2023
Hukumar zabe ta Najeriya INEC, da hukumar da ke sa ido kan kafofin watsa labarai ta NBC da sauran masu ruwa da tsaki a...
Shugaba Buhari ya Mika Godiya ga Wadanda Suka Aika Masa da Katunan Taya Murnar...
Shugaba Buhari ya Mika Godiya ga Wadanda Suka Aika Masa da Katunan Taya Murnar Cika Shekara 80 a Duniya
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya mika godiya ga wadanda suka aika masa da katunan taya murnar cika shekara 80 da haihuwa...





















