Home SIYASA Page 44

SIYASA

Musulmi da Musulmi: Nan Gaba Za’ai yi Shugaban Kasa Da Mataimaki Duk Kirista a...

0
Musulmi da Musulmi: Nan Gaba Za'ai yi Shugaban Kasa Da Mataimaki Duk Kirista a Nigeria - Uwargidan Tinubu   Har Yanzu kura bata lafa ba game da takarar musulmi da musulmi da jam’iyyar APC tayi a Duniyar siyasar Nigeria. Dalilin takarar musulmi...

An Kaiwa Gidan Shugaban Kwamitin Yaƙin Neman Zaben Atiku Hari a Jihar Ribas

0
An Kaiwa Gidan Shugaban Kwamitin Yaƙin Neman Zaben Atiku Hari a Jihar Ribas   'Yan bindiga sun kai hari gidan shugaban kwamitin yaƙin neman zaben shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Lee Maeba a jihar Ribas. Sun lalata motoci sama da biyar a...

Dalilin da Yasa Rashawa ta yi katutu a Najeriya – Jonathan

0
Dalilin da Yasa Rashawa ta yi katutu a Najeriya - Jonathan   Tshohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ya ce rashin tabbas game da samun kulawa bayan yin ritaya ne ke rura wutar ayyukan rashawa tsakanin ma’aikatan gwamnatin ƙasar. Jonathan ya bayyana haka...

Masu Ruwa da Tsaki Sun Nemi Gwamnonin da ke da Arzikin Fetur Suyi Bayanin...

0
Masu Ruwa da Tsaki Sun Nemi Gwamnonin da ke da Arzikin Fetur Suyi Bayanin Inda Suka Kai Kason Kudinsu   Gwamna Nyesom Wike ya tabbatar da cewa gwamnatin tarayya ta biya jihohin Neja-Delta wasu kudinsu. Akwai kason 13% da ake warewa Jihohin...

Tsohon Jigon APC ya Shawarci ‘Yan Najeriya da su Kauracewa Tinubu da Atiku a...

0
Tsohon Jigon APC ya Shawarci 'Yan Najeriya da su Kauracewa Tinubu da Atiku a Zaben 2023   Wani jigon siyasa a kasar, Cif Charles Udeogaranya, ya nusar da 'yan Najeriya a kan babban abun da ke jiransu a gaba idan har...

Gwamna Zulum Yayi Hayar Jirgin Sama Domin Mika Hafan Soja Asibiti a Abuja Daga...

0
Gwamna Zulum Yayi Hayar Jirgin Sama Domin Mika Hafan Soja Asibiti a Abuja Daga Borno   Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya dauka shatar jirgin sama kacokan don a kai sojan da ya samu raunika Abuja don ganin likita. An gano...

Atiku ya Koka Kan Abun da ya Kira da Rashin Adalci Wajen Nada Shugabannin...

0
Atiku ya Koka Kan Abun da ya Kira da Rashin Adalci Wajen Nada Shugabannin Hukumomin Tsaro a Najeriya   Atiku Abubakar ya soki abun da ya kira da rashin adalci wajen nada shugabannin tsaro a fadin Najeriya. A ranar Laraba, 16 ga...

INEC za ta Tattauna da Ganduje, Bala Muhammad, Ortom da Jami’an Tsaro Kan Batutuwan...

0
INEC za ta Tattauna da Ganduje, Bala Muhammad, Ortom da Jami'an Tsaro Kan Batutuwan da Suka Shafi Zaben 2023   Hukumar zabe mai zaman kanta za ta tattauna da jiga-jigan siyasar kasar nan kan batutuwan da suka shafi zaben 2023. An gayyaci...

Masu Ruwa da Tsaki a Jihar Zamfara na Goyan Bayan Tinubu Saboda Gaskiyarsa, Adalci...

0
Masu Ruwa da Tsaki a Jihar Zamfara na Goyan Bayan Tinubu Saboda Gaskiyarsa, Adalci da Rikon Amana - Sanata Kabiru Marafa   Takarar Asiwaju Bola Tinubu dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ta samu tagomashi daga arewacin Najeriya. A yayin da...

Gwamnatin Najeriya na Son Rage Cunkoson Gidajen Yari

0
Gwamnatin Najeriya na Son Rage Cunkoson Gidajen Yari   Gwamnatin Najeriya ta ce tana son ƙara rage yawan fursunonin da ke cikin gidajen gyara hali da ke faɗin ƙasar domin rage cunkoso. Mai bai wa Ministan harkokin cikin gida na ƙasar shawara...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta