Home SIYASA Page 45

SIYASA

Shugaba Buhari ya Gana da Sarkin Ingila Charles III a Birnin London

0
Shugaba Buhari ya Gana da Sarkin Ingila Charles III a Birnin London   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da sarkin Ingila Charles na uku a fadar Buckingham da ke birnin London. Wannan ce ganawa ta farko tsakanin shugaba Buhari da basaraken...

‘Yan Ta’adda Sun Kai Farmaki Kan Tawagar Atiku a Jihar Borno

0
'Yan Ta'adda Sun Kai Farmaki Kan Tawagar Atiku a Jihar Borno   Wasu da ake zargin 'yan daban siyasa ne sun farmaki tawagar kamfen dan takarar shugaban kasan PDP, Alhaji Atiku Abubakar. Majiya ta shaida cewa, akalla mutane 70 ne suka samu...

Akwai Gwamnonin da Zasu Bar Tafiyar Wike – Dino Melaye

0
Akwai Gwamnonin da Zasu Bar Tafiyar Wike - Dino Melaye   Kakakin tawagar yakin neman zaɓen Atiku Abubakar, Sanata Dino Melaye, yace akwai gwamnonin da zasu bar tafiyar Wike. Sanatan ya bayyana yaƙinin cewa mai yuwuwa ba dukkansu ba amma wasu daga...

Duk Mai ƙaunar Atiku Maƙiyin Jihar Benuwai ne – Gwamna Ortom

0
Duk Mai ƙaunar Atiku Maƙiyin Jihar Benuwai ne - Gwamna Ortom   Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, yace ba zai mara wa ɗan takarar PDP, Atiku Abubakar baya ba a 2023. Gwamnan, wanda ya fito daga arewacin Najeriya yace ya gwammaci ya...

Gwamna Masari ya Ayyana Dokar Hana Amfani da ‘Yan Daba a Zaben 2023

0
Gwamna Masari ya Ayyana Dokar Hana Amfani da 'Yan Daba a Zaben 2023   Gwamnan jihar Katsina ya ayyana dokar hana amfani da 'yan daba a zaben 2023 mai zuwa nan da badi. Ya bayyana hakan ne ta bakin mai ba shi...

Tsohon ‘Dan Majalisar Jihar Kaduna Mai Wakiltar Mazabar Kudan, Alhaji Danlami ya Rasu

0
Tsohon 'Dan Majalisar Jihar Kaduna Mai Wakiltar Mazabar Kudan, Alhaji Danlami ya Rasu   Alhaji Danlami Dan Inna Likoro, tsohon ‘dan majalisar jihar Kaduna da ya wakilci mazabar Kudan ya kwanta dama. Dan Inna ya rasu a yammacin Lahadi bayan yayi fama...

Za a Ci gaba da Harkokin Zirga-Zirgan Jirgin ƙasan Abuja-Kaduna Cikin Watan nan –...

0
Za a Ci gaba da Harkokin Zirga-Zirgan Jirgin ƙasan Abuja-Kaduna Cikin Watan nan - Ministan Sufuri   Abuja - Ministan sufuri, Mu'azu Sambo, ga bayyana cewa a wannan watan na Nuwamba da mukee ciki ake shirin ci gaba da harkokin zirga-zirgan...

Alkalin Alkalan Najeriya ya Nada Alkalan da za su Saurari Korafe-Korafen Zabukan 2023

0
Alkalin Alkalan Najeriya ya Nada Alkalan da za su Saurari Korafe-Korafen Zabukan 2023   Alkalin alkalan Najeriya mai shari'a Olukayode Ariwoola ya rantsar da alkalan da za su jagoranci sauraron korafe-korafen zabukan kasar na 2023 An yi bikin rantsar da alkalan ne...

Tun 2017 Aka Ware wa Aikin Mambila Kudi Amma ba Abin da Aka yi...

0
Tun 2017 Aka Ware wa Aikin Mambila Kudi Amma ba Abin da Aka yi - Sanata Suswam   Kwamitin lura da harkokin wuta na Majalisar Dattawan Najeriya ya bayyana aikin gina madatsar ruwa ta samar da wutar lantarki na Mambila a...

Shugaba Buhari da Hafsoshin Tsaro Sun Shiga Ganawar Gaggawa a Abuja

0
Shugaba Buhari da Hafsoshin Tsaro Sun Shiga Ganawar Gaggawa a Abuja   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga ganawar gaggawa da hafsoshin tsaro a babbar birnin tarayya Abuja. Taron na gudana ne a safiyar yau Litinin, 31 ga watan Oktoba, yayin da...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta