Na Siyar da Gidajen Mai Guda Biyu Domin Daukar Nauyin Harkokin Rusasshiyar Jam’iyyar NADECO...
Na Siyar da Gidajen Mai Guda Biyu Domin Daukar Nauyin Harkokin Rusasshiyar Jam’iyyar NADECO - Tinubu
Bola Tinubu ya bayyana cewa yana daukar nauyin harkokin siyasarsa ne da kudin da ya samu bayan ya siyar da gidajen mansa guda biyu.
Tsohon...
Dalilin da Yasa Ayu ba ya Kaunar Sauka da Daga Shugaban Jam’iyyar PDP –...
Dalilin da Yasa Ayu ba ya Kaunar Sauka da Daga Shugaban Jam'iyyar PDP - Wike
Rivers - Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas yace shugaban PDP na ƙasa, Iyorchia Ayu, ba ya kaunar sauka daga mukamin ne saboda yana son...
Shugaba Buhari ya Karrama Jonathan, Wike da Mutane 42 da Lambar Yabo Kan Kwarewar...
Shugaba Buhari ya Karrama Jonathan, Wike da Mutane 42 da Lambar Yabo Kan Kwarewar Aiki
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bai wa gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike da kuma tsohon shugaban kasar Goodluck Jonathan lambobin yabo kan kwarewar aiki a...
Yau Zan Bayyana Shirin da Nayi Don Gyara Najeriya – Tinubu
Yau Zan Bayyana Shirin da Nayi Don Gyara Najeriya - Tinubu
Dan takaran shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 karkashin jam'iyyar All Progressives Congress APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa yau yan Najeriya zasu fahimci manufarsa.
Tinubu yace bayan...
‘Yan Siyasa da ke Shirin Yin Magudi a Zaben 2023 za su sha Mamaki...
'Yan Siyasa da ke Shirin Yin Magudi a Zaben 2023 za su sha Mamaki - Igini
Mike Igini, tsohon kwamishinan INEC a jihar Akwa Ibom ya ce yan siyasa da ke shirin yin magudi a zaben 2023 za su sha...
Gwamnatin Anambra ta Bayar da Umarnin Rufe Gidajen Caca Dake Fadin Jihar
Gwamnatin Anambra ta Bayar da Umarnin Rufe Gidajen Caca Dake Fadin Jihar
Gwamnatin Jihar Anambra da ke kudancin Najeriya ta bayar da umarnin rufe dukkan cibiyoyin caca a jihar.
Umarnin ya biyo bayan zargin aikata zamba da kuma wadansu munanan ayyuka...
Shugaba Buhari ya Sallami Shugabn NDDC
Shugaba Buhari ya Sallami Shugabn NDDC
Shugaba Muhammadu Buhari ya sallami shugaban rikon kwarya na hukumar cigaban yankin Neja Delta, watau Niger Delta Development Commission (NDDC), Effiong Akwa.
Har yanzu ba'a bayyana takamamman dalilin cire Effiong ba, riwayar TheNation.
Diraktan yada labarai...
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Yayin Zanga-Zanga a Chadi
Mutane 5 Sun Rasa Rayukansu Yayin Zanga-Zanga a Chadi
Akalla mutum biyar ne suka mutu yayin zanga-zanga a Chadi, inda wasu 'yan kasar ke bukatar Shugaba Mahamat Idris Deby ya sauka kamar yadda ya yi alkawari.
An gudanar da gangami a...
Wike ya Bukaci Jam’iyyar PDP da ta Fito ta Baiwa ‘Yan Najeriya Hakuri Kan...
Wike ya Bukaci Jam'iyyar PDP da ta Fito ta Baiwa 'Yan Najeriya Hakuri Kan Furuncin Atiku
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya nuna rashin jin dadinsa kan kalaman da dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar yayi.
Atiku ya...
Yadda Hadimin Atiku ya Caccaki Tinubu
Yadda Hadimin Atiku ya Caccaki Tinubu
Mai magana da yawun Atiku Abubakar, Phrank Shaibu ya bayyana Bola Tinubu a matsayin wanda bai cancaci zama shugaban kasa ba.
Shaibu ya bayyana hakan ne bayan wata kwabsawa da Tinubu ya yi a wani...




















