Home SIYASA Page 47

SIYASA

Ba a Magance Matsalolin da Suka sa Muka Shiga Yajin Aiki ba – ASUU

0
Ba a Magance Matsalolin da Suka sa Muka Shiga Yajin Aiki ba - ASUU   Kungiyar malamai masu koyarwa ta Jami’o’i a Najeriya ta bayyana janye yajin aikinta a ranar Juma’a 14 ga watan Oktoban 2022. Sai dai Farfesa Osodeke ya bayyana...

Wike na Zargin Shugaban Jam’iyyar PDP da Almundahanar N100m

0
Wike na Zargin Shugaban Jam'iyyar PDP da Almundahanar N100m   Gwamnan Wike ya sake dira kan shugaban jam'iyyar adawa ta PDP, Sanata Iyorchia Ayu. Gwamnan na Rivers ya sake fallasa sabuwar zargin rashawa cewa Ayu ya karbi N100m hannun wani gwamna. Wike ya...

Ban da Wata Matsala da Takarar da Atiku Yake yi – Wike

0
Ban da Wata Matsala da Takarar da Atiku Yake yi - Wike   Nyesom Ezenwo Wike ya tabbatar da cewa bai da matsala da takarar da Atiku Abubakar yake yi. Gwamnan jihar Ribas din yace yana goyon bayan Atiku/Okowa, amma sai an...

Kamfanin NNPC ya Gaza a Bangaren Kasuwancin Mai – El-Rufai

0
Kamfanin NNPC ya Gaza a Bangaren Kasuwancin Mai - El-Rufai   Gwamnan Jihar Kaduna Nasir El-Rufai, ya ce gwamnatin tarayya ta gaza a bangaren mai da kuma iskar gas, inda ya ce ya kamata ta fice daga bangaren kasuwancin. El-Rufai ya bayyana...

Tinubu, Gwamnonin APC da Jiga-Jigan Jam’iyyar Sun Shiga Ganawa

0
Tinubu, Gwamnonin APC da Jiga-Jigan Jam'iyyar Sun Shiga Ganawa   Yanzu muke samun labarin cewa, kwamitocin jam'iyyar APC sun shiga ganawa don warware wasu matsalolin jam'iyyar. Dan takarar shugaban kasan APC, Bola Ahmad Tinubu da gwamnonin jam'iyyar duk sun hallara domin wannan...

Nayi Dacen Zaben Okowa a Matsayin Mataimakina – Atiku

0
Nayi Dacen Zaben Okowa a Matsayin Mataimakina - Atiku Dan takarar kujerar shugaban kasa ya jaddada cewa ya yi dacen zaben Okowa matsayin mataimakinsa. Atiku ya taya gwamnan na Delta murnar samun lamban girmamawa daga wajen shugaba Buhari. Har yanzu rikici na...

Ban ga ta Yadda Peter Obi Zai yi Nasara ba – Mukhtari Shagari

0
Ban ga ta Yadda Peter Obi Zai yi Nasara ba - Mukhtari Shagari Tshohon mataimakin gwamnan jihar Sokoto Mukhtari Shagari ya ce jam’iyyar Labour ta tuntuɓe shi domin tana son ya zama mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar, Peter...

Mun Soke Rajistar Mutane Miliyan 2.7 Wadanda Suka yi Sau Biyu – INEC

0
Mun Soke Rajistar Mutane Miliyan 2.7 Wadanda Suka yi Sau Biyu - INEC Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeria, INEC, ta ce ta soke rajistar mutum miliyan 2.7 waɗanda aka gano sun yi rajistar fiye da sau ɗaya. Shugaban hukumar...

Shugaba Buhari ya Sha Alwashin Kawar da Matsalar Tsaro Kafin ya Sauka Daga Mulki

0
Shugaba Buhari ya Sha Alwashin Kawar da Matsalar Tsaro Kafin ya Sauka Daga Mulki   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce yana son ganin ya kawar da duk wata matsalar tsaro da ke addabar ƙasar kafin ya sauka daga mulki. Shugaban ya...

Jam’iyyar NNPP ba za Tayi Galaba a Kano ba – Sanata Kabiru Gaya

0
Jam'iyyar NNPP ba za Tayi Galaba a Kano ba - Sanata Kabiru Gaya   Kabiru Ibrahim Gaya yace jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ba za tayi galaba a Kano ba. Sanata Kabiru Gaya yana ganin tasowar NNPP ba za ta kawowa...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta