Shugaban Amurka ya yi Alƙawarin Bai wa Ukraine ƙarin Makaman Yaƙi
Shugaban Amurka ya yi Alƙawarin Bai wa Ukraine ƙarin Makaman Yaƙi
Shugaban Amurka Joe Biden ya yi alƙawarin samar wa Ukraine ƙarin makaman yaƙi bayan harin Rasha mafi muni kan biranen ƙasar .
Mista Biden ya yi magana da Shugaban Ukraine,...
Jam’iyyar Adawa a Chadi ta Soki Tsawaita Mulkin Mahamat Deby
Jam'iyyar Adawa a Chadi ta Soki Tsawaita Mulkin Mahamat Deby
Babbar jam'iyyar adawa ta kasar Chadi ta bayyana rantsar da jagoran mulkin soji na kasar Mahamat Idriss Deby na karin shekara biyu a matsayin wata koma-baya ga mulkin demokradiyya.
Mataimakin shugaban...
2023: APC ta Kaddamar da Sashen Mata na Tawagar Kamfen Din Tinubu/Shettima
2023: APC ta Kaddamar da Sashen Mata na Tawagar Kamfen Din Tinubu/Shettima
An kaddamar da sashen mata na tawagar kamfen din Tinubu na jam'iyyar APC gabanin zaben 2023 mai zuwa nan kusa.
A halin yanzu ne ake gudanar da kaddamarwar a...
Shin da Gaske Al’ummar Jigawa Sun yi wa Gwamna Badaru Ihun Basayi a Gurin...
Shin da Gaske Al'ummar Jigawa Sun yi wa Gwamna Badaru Ihun Basayi a Gurin Bikin Maulidi ?
Gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar, ya halarci bikin al'ada da aka saba shiryawa duk shekara a Masarautar Gumel lokacin Maulidi.
Sai dai mutane da...
Shugaban Venezuela ya Sanar da Zaman Makokin Kwana Uku Bayan Ambaliyar Ruwa ta Halaka...
Shugaban Venezuela ya Sanar da Zaman Makokin Kwana Uku Bayan Ambaliyar Ruwa ta Halaka Mutane 25 a Kasar
Shugaban Venezuela Nicolas Maduro ya ayyana zaman makokin kwana uku bayan mamakon ruwan sama da ya halaka mutum aƙalla 25.
Ruwan saman ya...
Shugaba Buhari, Adamu Adamu da Jega Sun Halarci Taro Mai Taken “Rashawa da Bangaren...
Shugaba Buhari, Adamu Adamu da Jega Sun Halarci Taro Mai Taken "Rashawa da Bangaren Ilimi"
Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari da shugaban hukumar yaki da rashawa da abubuwa masu alaka da rashawa, Farfesa Bolaji Owasanoye a halin yanzu suna halartan...
Shugaba Buhari Zai Gabatar da Kasafin Kudin 2023 ga ‘Yan Majalisar Tarayya
Shugaba Buhari Zai Gabatar da Kasafin Kudin 2023 ga 'Yan Majalisar Tarayya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatarwa ‘yan majalisar tarayyar kasar nan kasafin kudin shekarar 2023.
Kamar yadda shugaba majalisar dattawa, Ahmed Lawan ya sanar, hakan zata faru ne a...
2023: Jam’iyyar APC ta Sanar da Ranar Fara Gudanar da Kamfen Dinta na Shugaban...
2023: Jam'iyyar APC ta Sanar da Ranar Fara Gudanar da Kamfen Dinta na Shugaban Kasa
Jam’iyyar APC ta sanar da cewa za ta fara gudanar da harkokin kamfen dinta na shugaban kasa na 2023 a ranar Litinin, 10 ga watan...
Najeriya za ta Ci gaba da Kasancewa Dunkulalliyar Kasa Guda – IBB
Najeriya za ta Ci gaba da Kasancewa Dunkulalliyar Kasa Guda - IBB
Tsohon shugaba kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida (mai ritaya) ya shawarci al'ummar kasar su zama masu kwarin gwiwa da kyakkyawan fata duk da matsalolin da Najeriya take ciki.
Najeriya...
‘Yan Takarar Shugaban Kasa na 2023 Sun sa Hannu Kan Zaman Lafiya
'Yan Takarar Shugaban Kasa na 2023 Sun sa Hannu Kan Zaman Lafiya
'Yan takarar shugaba kasa a zaben 2023 na Najeriya sun sa hannu kan yarjejeniyar tabbatar da zaman lafiya a birnin Abuja.
An ga fuskokin 'yan takara kamar na jam'iyyar...





















