Ahmed Lawan ya Karbi Hukuncin da Kotu ta Yanke na Soke Takararsa
Ahmed Lawan ya Karbi Hukuncin da Kotu ta Yanke na Soke Takararsa
Shugaban Majalisar Dattijai Sanata Ahmed Lawan ya ce ya karbi hukuncin Babbar Kotun Tarayya da ya ce ba shi ne halattaccen dan takarar majalisar dattijai na jam'iyyar APC...
Gwamnan Ondo ya yi wa Gwamnatin Tarayya Martani Kan Siyan Makamai ga Rundunar Amotekun
Gwamnan Ondo ya yi wa Gwamnatin Tarayya Martani Kan Siyan Makamai ga Rundunar Amotekun
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo ya sanarwa gwamnatin tarayya cewa makaman da zai bai wa Amotekun ne don kariya ga jama'a.
Ya sanar da cewa rantsuwa...
Kwamitin Yakin Neman Zabe: Abdullahi Adamu na Tuhumar Tinubu da Saba Alkawarin
Kwamitin Yakin Neman Zabe: Abdullahi Adamu na Tuhumar Tinubu da Saba Alkawarin
Da alamun jam'iyyar APC na gab da shiga irin rikicin da ya karade jam'iyyar adawa ta PDP.
Shugaban uwar jam'iyyar APC ya tuhumci Asiwaju Bola Tinubu da kokarin mayar...
Shugaba Buhari ya Taya Mai Jiran Gadon Saurautar Saudiyya, Yarima Bin Salman Murnar Zama...
Shugaba Buhari ya Taya Mai Jiran Gadon Saurautar Saudiyya, Yarima Bin Salman Murnar Zama Firaiminista
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya taya Yarima Mohammed Bin Salman, mai jiran gadon sarautar Saudiyya, murnar zama firaiministan kasar.
Shugaban ya bayyana haka ne a wata...
Gwamnati na Cigaba da Ragargazar ‘Yan Ta’adda da Masu Tada Kayan Baya Domin Samar...
Gwamnati na Cigaba da Ragargazar 'Yan Ta'adda da Masu Tada Kayan Baya Domin Samar da Tsaro a Kasar - Lai Mohammed
Lai Mohammmed, Ministan Labarai da Al'adu ya ce gwamnatin tarayya na cigaba da ragargazan yan bindiga ne don samar...
Tawagar Kamfe Din Atiku: Jonathan, Wike da Sauran ‘Yan Tawagarsa ba su Halarci Taron...
Tawagar Kamfe Din Atiku: Jonathan, Wike da Sauran 'Yan Tawagarsa ba su Halarci Taron ba
Taron kaddamar da wasu litattafai na Atiku Abubakar da tawagar Kamfe ya ƙara tabbatar da rikicin jam'iyyar PDP.
Tsohon shugaba, Goodluck Jonathan, gwamna Wike da sauran...
Kotu ta Hana Magoya Bayan Peter Obi Haduwa a Kofar Lekki Toll Gate
Kotu ta Hana Magoya Bayan Peter Obi Haduwa a Kofar Lekki Toll Gate
An yi karar Peter Obi da magoya bayansa kan shirin gudanar da zanga-zangar #Obidatti23 Forward Ever a Legas.
Lauyan da ya kai kara zuwa kotu ya roki Alkali...
Atiku ya Nada Shekarau, Saraki, da Wasu a Matsayin Masu ba Shi Shawara
Atiku ya Nada Shekarau, Saraki, da Wasu a Matsayin Masu ba Shi Shawara
Ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nada sabbin masu ba shi shawara na musamman don karfafa yakin neman zaɓensa a shekarar 2023.
Wadanda aka...
‘Yan bindiga Sun yi Garkuwa da Basarake a jihar Filato
'Yan bindiga Sun yi Garkuwa da Basarake a Jihar Filato
Rahotonni daga jihar Filato da ke Najeriya na cewa wasu 'yan bindiga sun sace wani basaraken kauyen Tal da ke karamar hukumar Pankshin.
Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa basaraken da...
Kwamitin Ayyukan PDP na Neman Dalilin Zaftare N10bn Zuwa N1bn da Jam’iyyar Tayi
Kwamitin Ayyukan PDP na Neman Dalilin Zaftare N10bn Zuwa N1bn da Jam'iyyar Tayi
Rikici ya sake ballewa a jam'iyyar PDP yayin da aka nemi wasu kudade Naira biliyan 10 aka rasa inda suka shiga.
Majiyoyi sun bayyana yadda 'yan tawagar gwamnan...





















