Sama da Mambobin Boko Haram da ISWAP 90,000 ne Suka Mika ga Hukuma Cikin...
Sama da Mambobin Boko Haram da ISWAP 90,000 ne Suka Mika ga Hukuma Cikin Shekara 'Daya - Gwamna Zulum
Farfesa Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana yadda 'yan ta'addan ISWAP da Boko Haram 90,000 suka tuba tare da mika...
Ambaliyar Ruwa: Sama da Mutane 140 Sun Rasa Rayukansu a Sudan – MDD
Ambaliyar Ruwa: Sama da Mutane 140 Sun Rasa Rayukansu a Sudan - MDD
Majalisar Ɗinkin Duniya ta tabbatar da cewa sama da mutum 140 ne ambaliyar ruwa ta halaka a Sudan da kuma lalata gidaje 25,000 a ƙasar.
Hukumomi a Sudan...
Dalilin da Yasa na ki Mallakar Tsayayyen Namiji – ‘Diyar DJ Cuppy
Dalilin da Yasa na ki Mallakar Tsayayyen Namiji - 'Diyar DJ Cuppy
Dj Cuppy, diyar shahararren biloniyan nan na Najeriya, Femi Otedola ta magantu a kan dalilinta na rashin mallakar tsayayyen namiji.
Matashiyar ta bayyana cewa duk masu zuwa wurinta ba...
Mambobin PDP da SDP a Jihar Oyo Sun Sauya Sheka Zuwa APC
Mambobin PDP da SDP a Jihar Oyo Sun Sauya Sheka Zuwa APC
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi babban kamu a jihar Oyo gabannin babban zaben 2023.
Mambobin manyan jam'iyyun adawa ta PDP da SDP da dama sun sauya sheka...
Lamarin Buhari da Ban Tausayi Saboda Munanan Abubuwa na Faruwa a Gabanshi Amma ba...
Lamarin Buhari da Ban Tausayi Saboda Munanan Abubuwa na Faruwa a Gabanshi Amma ba Zai Iya Komai ba - Buba Galadima
Sakataren kwamitin amintattun jam'iyyar NNPP ya yi kira da yan Najeriya suyi addu'a Buhari ya karasa wa'adinsa ya tafi...
A Yafe Min,Wannan ne na Farko – Tsohon Jami’in DSS da Aka Kama da...
A Yafe Min,Wannan ne na Farko - Tsohon Jami'in DSS da Aka Kama da yi wa Motar ɗakko Kudi Fashi
Tsohon jami'in hukumar DSS Prosper Chijioke da aka kama kan zargin yi wa motar dakko kudi fashi ya roki al'umma...
A Mastayina na Shugaba, Zan Tabbatar An Gudanar da Sahihi Kuma Tsabtataccen Zabe a...
A Mastayina na Shugaba, Zan Tabbatar An Gudanar da Sahihi Kuma Tsabtataccen Zabe a 2023 - Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya nanata kudurinsa na tabbatar da cewa an gudanar da sahihin zabe a kasar a 2023.
Shugaban ya fadi...
2023: Bai Dace ‘Yan Najeriya su Kalla Tikitin Musulmi da Musulmi da Wata Manufa...
2023: Bai Dace 'Yan Najeriya su Kalla Tikitin Musulmi da Musulmi da Wata Manufa ba - Kukah
Rabaren Matthew Hassan Kukah na Sokoto yace bai dace 'yan Najeriya su kalla tikitin Musulmi da Musulmi da wata manufa ba.
Limamin addinin Kiristan...
Sanata Urji Kalu ya Magantu Kan Batun Tsige Shugaba Buhari
Sanata Urji Kalu ya Magantu Kan Batun Tsige Shugaba Buhari
Sanata Orji Uzor Kalu ya magantu a kan batun tsige Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayin da majalisar dattawa ta dawo zama a yau Talata.
Shugaban masu tsawatarwa a majalisar ya bayyana...
Gwamnatin Tarayya za ta Kara Albashin Ma’aikata Saboda Halin Matsin Tattalin Arziki – Ministan...
Gwamnatin Tarayya za ta Kara Albashin Ma'aikata Saboda Halin Matsin Tattalin Arziki - Ministan Kwadago
Ministan Kwadago Da Daukar Aiki, Chris Ngige, ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na shawarar karin albashi ga dukkan ma'aikata a Najeriya saboda wahalar rayuwar da...





















